AURE Sunnah

AURE Sunnah Good behaviors

Ga Taimako Fisabilillahi Don ka tsare lafiyarka Kuma ka rage barnar kudi 1-Idan kana son kayi maganin Dankanoma,   Shayi...
18/11/2024

Ga Taimako Fisabilillahi

Don ka tsare lafiyarka Kuma ka rage barnar kudi

1-Idan kana son kayi maganin Dankanoma,
Shayin Bagaruwa ko Ganyenta ya ishe ka

2- idan kana son ka kawar da malaria
Shayin Ganyen zogala, Ganyen lemun tsami, Rabin Ganyen Shuwaka, ko gwanda ya ishe ka

3- idan kana son ka fitar da dattin ciki Kuma ka wanke kodarka (kidneys) tas
Garin Ganyen Mangwaro da lemun tsami ko Apple

4 idan kana son ka kawar da warin Baki
Kasha Shayin Na'ana'a hade da lemun tsami ko Zuma

5- idan kana son Kuzari sosai ba tare da kasha Energy Drinks ko maganin karfin maza ba to to ka tauna Namijin Goro guda biyu, dabino 7 ka shanye da ruwan Kwakw anan

6-Idan kana son kayi maganin cizon sauro ka samo bawon lemu da Albasa ka dakesu ko ka d**e a tace ka zuba cikin mazubi yayi kwana Daya kafin ka fesar, ko ka mayar dasu gari ta yadda zaka zuba saman garwahin wuta hayaki ya tashi duk sauro zasu mutu ko su fita

7-Idan kana son kayi maganin Hawa jini
Kasha Shayin Garin habbatus Sauda da Citta da Garin Tafarnuwa) ka rage tunani, ka guji Farin Magi cikin Abinci, ka kuji energy drinks, ka guji soda drink, da Gishiri Wanda ba'a Kona cikin Abinci

8- Idan kanason kayi maganin ciwon hanta Hepatitis, kasha Rake sosai Kuma kaci cucumber

9-Idan kanason kawar da damuwa, depression"
Ka Saurari karatun Alqur'ani

10-Idan kanason kayi maganin Aljannu ko fitar dasu cikin gidanka ko a jikin Wani,
Kasha Shayin Na'ana'a, Kuma kayi hayaki da ganyen Na'ana'a Aljani ko Aljana komai karfinsu sai sun fice Don Basu son warinshi kamar yadda mu bamu son warin kashi
abun sadaka ayiwa annabi salati

Copied from SHA KUJI DADI PAGE

03/11/2024
03/11/2024

Shawara Mai kyou dalin♥️♥️♥️🙈🙈🙈

03/11/2024

Shawara Mai kyou

03/11/2024

Allah ya bamu miji nagari duk Mai kaunar Annabi yace Ameeen

03/11/2024

Mace tagari

In kaga mutun yana alfahari yana cewa zai yi yadda zuciyar sa take so tabbas bamai tsoran Allah ba ne, kuma duk wanda ka...
03/11/2024

In kaga mutun yana alfahari yana cewa zai yi yadda zuciyar sa take so tabbas bamai tsoran Allah ba ne, kuma duk wanda kaga muna girmamawa bawai dan muna sa rai dawani abu nasabane, kawai muna mutunta shine dan Iyayen mu sun nuna mana mutunta Dan Adam abune mai kyau

Ya Allah ka azurtamu da halaye nagari kasa mucika da kyau da Imani🤲

Top swap is cooking
03/11/2024

Top swap is cooking

AREWA MU FÀRĶA: Ta Ina Wanda Bai Iya Ciyar Da Kansa Abinci Sau Uku A Rana Zai Iya Biyan Naira Miliyan Goma A Matsayin Ku...
03/11/2024

AREWA MU FÀRĶA: Ta Ina Wanda Bai Iya Ciyar Da Kansa Abinci Sau Uku A Rana Zai Iya Biyan Naira Miliyan Goma A Matsayin Kudin Beli? Inji Gwamnan Bauchi

Na samu kaina cikin firgici da tashin hankali bayan kallon faifayin bidiyon yaran da aka gurfanar da su jiya a gaban kuliya bisa tuhumar yunƙurin kifar da gwamnati, sata da kuma tada-zaune-tsaye yayin zanga-zangar watanni biyu s**a shuɗe.

Halin tagayyara, matsananciyar yunwa da rashin abinci masu gina jiki dake bayyane a jikin yaran, ya fallasa irin riƙon sakainar kashi da cin zarafin da ake yi wa al'umma a gidan gyaran hali ko hannun jami'an tsaro, uwa uba kuma ya tona ƙalubalen rashin nagartaccen shugabanci da magana da murya ɗaya da Arewa ke fama da su.

Yayin da nake jajanta mana duka a matsayin mu na iyaye kuma shugabanni, ina kira da babbar murya ga hukumomin tsaro da sashen Shari'a da su martaba yancin faɗin albarkacin baki da kuma hakkin ɗan Adam, su kuma yi dubi da halin ƙunci da tsadar rayuwa da muke ciki su saki waɗannan yara.

Ta ina wanda bai iya ciyar da kansa abinci sau uku a rana ba zai iya biyan Naira miliyan goma a matsayin beli? A maimakon haka, ina kira da a sassauta tare da jan kunnen waɗanda aka tabbatar da hannun su cikin aika-aikar.

Da wannan nake ƙara kira ga iyaye, malamai da shugabannin mu da .

حسبنا الله ونعم والوكيل

31/10/2024

Neman halak nasa agabana

31/10/2024

Neman halak

Address

Unguwan Sarki
Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AURE Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share