15/07/2023
💮💮💮DUNIYA💮💮💮
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Tayi haske fayau saboda haske da kallin zuciya xuwa fuskarki me Sona,
🌹🌹🥀🥀🥀🌹🌹🥀🥀🥀🌹🌹🥀🥀🥀
Kyakkyawata daga zuciya xuwa fuska nakewa lakabi da matata wato ke zinariya
🌼🌼🌻🌻🌻🌼🌼🌻🌻🌻🌼🌼🌻🌻🌻
Zuciya da jinin jikina sun aminta da kasancewa dake na tsawon numfashina
🌸🌸🌷🌷🌷🌸🌸🌷🌷🌷🌸🌸🌷🌷🌷
Kizo kiji zance daga zuciya ta💌💌💌
Nasan hakan xesaki murmushi nikuma hakan zesani takun fadi
🏵️🏵️🌴🌴🌴🏵️🏵️🌴🌴🌴🏵️🏵️🌴🌴🌴
Naci gari Dan kinyi murmushi me sani kaudi🧕🧕
☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️☀️
TAURARO-TAURARO nake adomin ke👉👉
{Rawahul}
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
👉