Mai hula

Mai hula Traditional and fashionable head wears, to complete your fashion out fit with our old and new update

11/04/2026

Simple statement

03/03/2026
03/03/2026
16/02/2026

DA DUMI-DUMI: Jiragen Sojin Amurka Sun Sauka a Borno da Kayayyakin Yaƙi

Daga Ayau News

Rahotanni sun bayyana cewa akalla jirage uku na sojin Amurka sun sauka a jihohin Arewa maso Gabas, ciki har da Borno, domin kawo alburusai da wasu kayayyakin soji ga rundunar sojin Najeriya.

Wasu manyan jami’an tsaro sun ce matakin na daga cikin haɗin gwiwar tsaro tsakanin Najeriya da Amurka domin ƙarfafa yaƙi da ta’addanci da rashin tsaro a yankin.

An ce jiragen sun sauka ne a sansanonin soji, inda ake sauke kayayyaki da kayan aiki domin tallafa wa ayyukan rundunar soji. Haka kuma ana sa ran karin jirage da jami’an horo daga Amurka za su ci gaba da zuwa domin zurfafa haɗin kai tsakanin ƙasashen biyu.

Har yanzu hukumomin tsaro ba su fitar da cikakken bayani a hukumance ba.

Me zaku ce?

LIKE // SHARE & FOLLOW Ayau News

05/01/2026

A Kuma Lura a aje hankali

02/01/2026

Lesson

Address

Abuja Sheraton
Merama
600232

Telephone

+2348037308926

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai hula posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai hula:

Share