Sirrin zaman aure

Sirrin zaman aure Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin zaman aure, Women's clothes shop, Lagori Street Misau, Misau.

Meta Earth- ME PASS WalletAna saran darajar duk MEC ɗaya zata fara da $250.Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi r...
14/12/2024

Meta Earth- ME PASS Wallet

Ana saran darajar duk MEC ɗaya zata fara da $250.

Sabuwar non-custodial wallet ce, bayan kayi register, anayin KYC da National ID, Ko Passport, ko sauran ID domin samun MEC ID ɗinsu kamar yadda na Worldcoin yake. Wannan ID ɗin nasu idan ka mallake shi akwai fatar zasuyi airdrop babba zuwa gaba.

https://i.mec.me/?c=gkgyzzkt

A yanzu haka suna da Blockchain ɗinsu, sannan suna da coin ɗinsu, idan kayi register zasu baka coin ɗinsu guda ɗaya amma zasuyi maka staking ɗinsa, suke sakar maka a hankali duk wata, sannan nan take zasu tura maka NFT ɗin ME ID ɗinka bayan ka wuce KYC, zai zama kuɗi zuwa gaba In shaa Allahu. Nan kusa ID ɗin nasu zaizo ya zama wani decentralized abu da ake amfani dashi wajen register a website, da sabbabbin fasahar Web3 da zasu zo a gaba ta yadda basai kayi amfani da Email da Password ba. A yanzu kyauta suke bada shi, zuwa gaba zasu iya cewa sai an biya, kamar I'm human.

Ba mining bane ba, kanayin register, sannan kayi KYC, ka amshi ID ɗin naka, shikenan!!!

💎Kayi register ta nan:

https://i.mec.me/?c=gkgyzzkt

💎Sannan saika sauke Application ɗinsu a Play.store kayi login.

💎 Sannan sai kayi KYC da Id ɗinka. Withing hour 1 zuwa hour 24 zasu amsa.

💎Zasu tura maka ID ɗin, sannan su baka referral link bayan ka tsalleke KYC.

Ubangiji Allah ya bamu sa'a.

Zaiyi wahala Paws ba'a kan Solana Blockchain zasuyi launching ba. Manuniya akan haka;A hoton da s**a saka jiya waje biyu...
09/12/2024

Zaiyi wahala Paws ba'a kan Solana Blockchain zasuyi launching ba. Manuniya akan haka;

A hoton da s**a saka jiya waje biyu s**a saka alamar tambarin Solana, a jikin kujerar da mutumin yake zaune, da kuma akan wayarsa da Solana take kira.

Na biyu kuma abinda Notcoin da Dogs s**ayiwa Paws na cewar basu da wata alaƙa dasu, ƙila suna ganin Paws zai iya zamar musu barazana yasa s**a ce haka, don haka don Paws su rama abinda aka musu saboda kusancin Dogs da Notcoin da TON, zasu iya chanza Blockchain. Saboda suna ganin kamar yana competing dasu, kaga in s**a je Solana, competition din zaifi daɗi.

Ina ganin in haka ya tabbata zamu alkhairi fiye da ayi listing ɗin Paws akan TON, saboda akan Solana gaskiya coins sunfi zuwa da babban FDV, akan Solana Blockchain token a dex ma saiya buga babban market Cap, b***e ace ya shiga Exchange.

https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=QyGsjLRg

Barka da safiya.

Address

Lagori Street Misau
Misau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin zaman aure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share