30/04/2024
In sha Allah Mafarkinmu xai Zama Gaskiya da sannu sannu
Ina Mai sake Tallata Muku sana'an da muke anan Nguru Jahar Yobe ❤️
Please 🙏 Yauma ina neman Alfarmanku Ku Tayank shearing wannan Posting din ,Hakan xai Taimakawa kasuwanci da nake
A bangare Guda ina Godiya sosai SSuleiman Danmato NguruNguru Hakika Ka Taimaka sosai da sake Tallata sana'an da Nake nagode sosai,Allah Yabar xuminci 🙏
Shagona Yana Duriya Kuka Nguru Yobe state 09038254897.