15/09/2024
Ina mai matuƙar farinciki da murnar haihuwar wanda ba danshiba da bamu kasance MUSULMAI ba.
Kamar yadda nayi yaƙini kowane musulmi nagari yana wannan farinciki, saidai kowa da hanyar dayake bayyana nasa farin cikin wasu afili wasu a ɓoye.
Kowa da ra ayinsa 👌
Ammafa kusani acikin aikata kowace DAIDAI akwai BA DAIDAI BA.
Allah kaƙaramana sonsa da koyi dashi S.A.W.
We're selling any kind of textile materials, shadda, lace, Atampa, yards and other relevant material