14/11/2024
Shegiya boko
Shi dan First class da dan Third class kaman Talakane da Mai kudi kowa kallon kowa yakeyi a bai bai🤣
Dukkanku nace ku kwantar da Hankalinku kowa yana bisa kaddararsa ne kowa akwai arzikinsa amma duk inda kasamu kanka toh ka jajurce kayi aiki tukuru banda Hassada da kallon wani a Qaskance domin shi kaskanci baya hana girma 😎
Munci First Class har 5.00 munci amma muna girmama na qasa damu kuma bama kallonsu da wani rauni sai dai kullum muna basu shawarwarine akan yadda zasu sama Nasarar Lashewa