Abdulkadir binya Abdulkadir

Abdulkadir binya Abdulkadir My name is abdulkadir binya abdulkadir taura logal govt jigawa State

16/04/2026
Fuskar Mutum Nawa Ne Ajikin Hotunan Nan
09/04/2026

Fuskar Mutum Nawa Ne Ajikin Hotunan Nan

Duk da Nauyin Wannan Dutsi  Bai Hana  Fitowar Wannan Itaciyaba Har Tayi Fure baHaka Zalika Babu Wanda Ya isa Ya Hanaka C...
08/04/2026

Duk da Nauyin Wannan Dutsi Bai Hana Fitowar Wannan Itaciyaba Har Tayi Fure ba

Haka Zalika Babu Wanda Ya isa Ya Hanaka Cimma Rabon Da Allah Ya rubuto A Kanka Kai dai Kawai ka Yarda Da Allah Shi ke yi Alokacin Daya so.allah higa cikin lamarin mu bamu da kowa sai kai do min kaine maiyi duk wanda yazo ya taimake shima Allah ne ya turohi bahine ya baka ba Allah ne ya baka

Wacce Tsakiya Ce Tafi Kyau Da Za Ayi Amfani Da Ita A Wasan Bayern Munich
07/04/2026

Wacce Tsakiya Ce Tafi Kyau Da Za Ayi Amfani Da Ita A Wasan Bayern Munich

Sheikh Khalifa na raye bai mutu ba.alhamdulillh alhamdulillh alhamdulillh Yau an samu ganin Sheikh Sani Khalifa har yayi...
28/03/2026

Sheikh Khalifa na raye bai mutu ba.alhamdulillh alhamdulillh alhamdulillh

Yau an samu ganin Sheikh Sani Khalifa har yayi magana da iyalin sa.

Allah ya kuɓutar mana da shehu cikin aminci

me ka fahimta game da wannan hoton
24/03/2026

me ka fahimta game da wannan hoton

Ko wacce anguwa akwai irin wannan mutumin. Yaya sunan na anguwarku ❓
23/03/2026

Ko wacce anguwa akwai irin wannan mutumin. Yaya sunan na anguwarku ❓

A cikin waɗannan manyan masu horas wa da basu da aiki a halin yanzu, waye zai fi dacewa da Real Madrid idan ta kori Xabi...
09/12/2025

A cikin waɗannan manyan masu horas wa da basu da aiki a halin yanzu, waye zai fi dacewa da Real Madrid idan ta kori Xabi Alonso?

1. Zinedine Zidane
2. Edin Terzic
3. Erik ten Hag
4. Wayne Rooney
5. Jurgen Klopp
6. Ange Postecoglou

banda son zuciya
08/12/2025

banda son zuciya

24/11/2025

duk saurayi mai kyakkyawar makoma kullum hankalinsa yana gun neman ilimi kudi kasuwanci aikinyi buga-buga ruko da ibadar Allah gaskiya rikon amana do min ganin ya kare kansa da mutuncinsa rudin duniya idan kaga mutum mai mutunci da tarbiya yana soyaiya to aure zai yi Allah ka taimakehi

Address

Dutse

Telephone

+2347062864443

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkadir binya Abdulkadir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulkadir binya Abdulkadir:

Share