ALIYU A. A GULMA

ALIYU A. A GULMA We offered all kinds of Aba materials for men's wear at affordable prices

04/10/2022
Kuttmelllesssi πŸ™Šy"an uwa ku agajeni!!!!Na Tashi Da Safe πŸ›ŒNaje 🚢Na Gaida Babana πŸŽ… Saiya Bani Takalminsa πŸ‘žNa Kaiwa Mai Sho...
04/10/2022

Kuttmelllesssi πŸ™Šy"an uwa ku agajeni!!!!

Na Tashi Da Safe πŸ›ŒNaje 🚢Na Gaida Babana πŸŽ… Saiya Bani Takalminsa πŸ‘žNa Kaiwa Mai Shoe Shiner Ya Wanke Masa Saiya Bani #200 Yace Na Kawo Masa Change πŸ˜‚

Bayan Na Tafi🚢Saina Lura Ai Takalmin Ma Baya Bukatar Sai An Shafa Masa Man Shoe Shiner, Kawai Na Yanke Shawarar Na shafa Masa vaseline (Man Shafawa)πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Bayan Na Shafa Na Kawo Masa Yasa Zai Fita Wurin Aiki Har Yayi Nisa Sai naga Ya Dawo ,Tofa!!! Dana Leka Takalmin Sainaga Duk Kasa Ta Batashi Ya Fita Kalarsa Ashe Ya Gane Baseline Na Shafa 😭.

Sai ya Tambayeni Me Nayi Dari Biyun Da ya Bani? Sai nace Masa Kati Na Sayo Da Ita A Wurin (Jagwa Mai Chaji) Sai ya Tambayeni Me Zakayi Da Katin Haka? Nace Masa Data (MB) Na Siya Dashi Sai yace To Ka Dora Wannan Labarin A Facebook da WhatsApp Adadin Comments Din Daka Samu Adadin Kwanakin Da Zakayi Bakaci Abinci A Gidannan Ba😭😭😭

Ku Taimaka Jama,πŸ™πŸ™πŸ™

21/09/2022

Customers feed back is allowed

Come one come all at A. A GULMA TEXTILES and beautify yourselves with Aba materials at affordable price
21/09/2022

Come one come all at A. A GULMA TEXTILES and beautify yourselves with Aba materials at affordable price

21/09/2022

Trusted by millions

Aba materials at affordable prices
21/09/2022

Aba materials at affordable prices

Address

No. 25 ABU Kongo Street Tudun Wada Zaria
Zaria

Telephone

+2347062643710

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ALIYU A. A GULMA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ALIYU A. A GULMA:

Share