03/12/2021
CONTINUE!
"'Yanzu zamu dora daga inda muka tsaya.
A rubutun baya muntsaya inda muke magana akan yadda mata basuda'yanci a India, Kwarai wannan magana ba karya bace, domin duk yawancin mata karuwai a India da akesamu rashin'yancine yasasu cikin wannan halin, Munyi magana akan cewa a yawancin addinai da al'adu a kasar ta india idan mace tarabu da mijinta to itafa da aure har abada, wanda wadansu matan hakanne sanadiyyar zuwa su siyar da mutumcinsu, wadansu kuma fyade shine sanadiyyar rashin yin aurensu, saboda kaso 95% cikin dari dazarar ance antaba yiwa mace fyade, tofa shikenen babu mai iya aurarta.
Wadansu kuma talauci da yunwa shine sanadiyyar rashin fadawarsu wannan harkar dubada matsananciyar rayuwa da suke fama da ita. A dukkan kauyuka da karkara harma da manyan biranen na India babu inda babu irin wadannan mata. Sudai irin wadannan matan basu damu dako nawa zaka basuba kayi amfani dasu, wasu a cikin gidansu suke harkarsu saboda sun mayar da ita kasuwanci, zaka iya zuwa kasamu kai tsaye kuyi ciniki ta siyar maka da kanta na tsawon wasu kwanaki kuyi ta harkarku kana cinta kamar matarka, idan tasamu ciki ta zubar, yawanci wasu basa zubar da cikin da akasamu, Saidai idan sun haihu wanda aka tabbatar cikin nashine shi zaikula da yaron ko yarinyar da aka haifa, idan bazai iyaba kuma saidai akaishi gidan marayu, idan kuma ba'asan yaron ko yarinyar na wayebane, tofa shikenen saidai uwar tacigaba da kula dashi cikin wannan halin, idan yarinyar ta taso haka zataga mahaifiyarta tanayi ita kuma batasan waye babanta ba. Da zarar wadannan karuwai sun haifi yaro ko yarinya idan bazasu iya kula dashiba tofa saidai akaishi gidan marayu, shiyasa zakuga ana yawan samun yara marasa galihu a kasar ta india.
Kuma su wadannan mata idan ana cinsu ko suna tsirara basu damu da a dauki hoto ko bidiyo ba, yawancin irin matannan suna iya iskanci dako wanne irin mutum, ko yaro karami idan yanuna yanaso yacisu suna iya yarda, a wasu yankunan ma idan kaje zakagansu a cikin unguwa tsirara suke yawo koda wani zaiji sha'awarsu ya taya, wasu idan sunbar gaban iyayensu suna K**a gidan hayane, wasu fita tallata kansu sukeyi indai zaka basu abinci da gurin kwana to shikenen tazama kamar matarka duk sanda kagadama saidai ka cita yanda kakeso, mafi yawanci 'yan mata sunfi kasuwa wajen harkar indai akace mace tabayin aure ko ta fara tsufa tanayi tofa ba sosai suke samun mazan dazasu cisu ba. Dayawa ma a wasu guraren talauci ne yakesa kaga wasu matan suna siyar da mutumcinsu.......!