28/02/2025
A wannan yammaci na Juma'ar ƙarshe a watan Sha'aban, Ya Allah muna roƙonKa da dukkan sunayenka kyawawa da siffofinKa tsarkaka da ka riskar da mu watan Ramadana cikin imani, aminci da yalwar arziƙi. Allah Ka sanya mu cikin bayinKa da za ka 'yanta wuyansu a wannan wata mai alfarma amin.
Allahumma salli ala Muhammad, wa ala ãli Muhammad, k**a sallaita ala Ibrahim wa ala ãli Ibrahim, innaka hamidun majid.