Arewa Royal Exclusive

Call Contact the business

Arewa Royal Exclusive History | Cultural Advocate | Promoting Heritage & Unity | Business (Clothing Brand) 📍Zaria Kaduna State.

08/09/2026

Sabon Sarkin Gumel

Dawani Suna Kuke Kiran Wannan Doki ?
08/09/2026

Dawani Suna Kuke Kiran Wannan Doki ?

Allah ya taya shi rikon al'ummah 🙏💯✊Mai Martaba Sarkin Gumel  Yahau Karagarsa a yau Litinin.Monday 07- September - 2026.
07/09/2026

Allah ya taya shi rikon al'ummah 🙏💯✊
Mai Martaba Sarkin Gumel Yahau Karagarsa a yau Litinin.

Monday 07- September - 2026.

06/09/2026

Kafin zuwan SABULU da me mutane suke yin wanka🤔

06/09/2026

Marigayi Walin Zazzau Tareda Magajin Garin Zazzau a Shekaru Baya ...

Mutane tara ne s**a yi takarar kujerar Sarkin Masarautar Gumel, yayin da mutum uku daga cikin yan takarar s**a janye, ak...
06/09/2026

Mutane tara ne s**a yi takarar kujerar Sarkin Masarautar Gumel, yayin da mutum uku daga cikin yan takarar s**a janye, aka gudanar da zaɓe tsakanin su.

A zagayen farko, mutum uku ne s**a samu damar tsallakawa zuwa mataki na gaba. Su ne Chiroman Gumel, Tafidan Gumel da Sarkin Dawaki.

Daga nan ne aka miƙa sunayen ukun ga Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa, wadda ita kuma ta miƙa su ga Gwamnan Jihar Jigawa domin yanke hukunci.

Gwamnan Jihar Jigawa ya amince da Chiroman Gumel, Alhaji Lawan Ahmed Mohammed, a matsayin wanda zai gaji mahaifinsa kuma ya zama sabon Sarkin Masarautar Gumel.

Da wannan mataki, Alhaji Lawan Ahmed Mohammed ya zama Sarki na 17 a jerin Sarakunan Masarautar Gumel. Muna addu'a Allah ya taya shi rikon al'ummah.

Jakadiya Zauna Bari Kuka Aminu Dai Nanan Bai Kauba. Awani Shekaran Ne Akai Wannan Wakar ??
06/09/2026

Jakadiya Zauna Bari Kuka Aminu Dai Nanan Bai Kauba. Awani Shekaran Ne Akai Wannan Wakar ??

Ina Addu'a Allah Ya Raba Masarautar Gumel Da Rudin Zamani Wajen Maye Gurbin Sarki. Allah Ya Sanyaya MakwanciAmeen.
05/09/2026

Ina Addu'a Allah Ya Raba Masarautar Gumel Da Rudin Zamani Wajen Maye Gurbin Sarki. Allah Ya Sanyaya Makwanci

Ameen.

Sarkin Zazzau Jafaru ✊
05/09/2026

Sarkin Zazzau Jafaru ✊

05/09/2026

Kaman kara aka tsagasu

Address

Zaria
810107

Telephone

+2348108776137

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Royal Exclusive posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Royal Exclusive:

Shortcuts

Share