Classyfit Tailoring Studio

Website

Classyfit Tailoring Studio Classyfit Tailoring Studio
handcrafted elegance for women and kids
stone abaya. baby blouse. unique fits
� 08147025452 | DM to orders

😂🤣 akwai irin taku anan
20/09/2026

😂🤣 akwai irin taku anan

Barkan mu da safiya my Facebook family Kwana biyu Classyfit Tailoring Studio
20/09/2026

Barkan mu da safiya my Facebook family
Kwana biyu Classyfit Tailoring Studio

❤️
19/09/2026

❤️

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleiman Saudatu Lawal, Ameena Yamai Aliyu, Ndona Manda N...
18/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Suleiman Saudatu Lawal, Ameena Yamai Aliyu, Ndona Manda Ndona, Amina Imam, Unique Senõrita, Hussaina Iliya, Akinola Deborah, Khadeeja Umari, Amina Yasibi Ibrahim Aminayasibiibrahim, Hassan Ah Usman, Abubakar H Khaulatou, Sidiqoh Heryina Abdul Wahab, Khadijah Ahmad Ado, Keebou Keebou Djiwoun, Folagbade Joy, Karimatu Isa Abba, Princess Oziede Ovayoza, Zeenat Muhammad, Sõ Fiã, Saudat Omar, Khairiyya Ibrahim, Princess Rashida Muhammed, Muhammad Sani Salihu, Aisha Ahmad, Surayya Lawal Garba, Bishara Emmanuel, Hafsat kurba , Oluremi Favour Oluwatiresimi, Abdulwahab Guma, Mary Annah, Zainab Ummunoor, Rkfsmallchop More, Zainab Sadiq, Rukkya Haruna, Suhaib Concord, Yufenyuy Faiza, Senior Hajara, Halimatu Haruna, Hajara Muhammad Sani, Adezeyæ Samuel, Mmn Kyau, Young MB Chitta

Ta wani side kuke amfani da tape wajen measurements CM          or.          Inch
11/09/2026

Ta wani side kuke amfani da tape wajen measurements CM or. Inch

Barkan mu da safiya Mutanen arziki da fatan mun tashi lafiya 🥰💯Allah ya bamu albarkar dake cikin wannan rana ya bamu kas...
10/09/2026

Barkan mu da safiya
Mutanen arziki da fatan mun tashi lafiya 🥰💯
Allah ya bamu albarkar dake cikin wannan rana ya bamu kasuwa mai albarka 🙏
Classyfit Tailoring Studio

Alhamdulillah! ❤️Kaiii, ashe na ɓace na tsawon lokaci. 😂Faɗa min gaskiya... kun yi missing dina kuwa ko kun manta da ni ...
09/09/2026

Alhamdulillah! ❤️

Kaiii, ashe na ɓace na tsawon lokaci. 😂

Faɗa min gaskiya... kun yi missing dina kuwa ko kun manta da ni gaba ɗaya? 😅

Ina jiran amsoshinku a comment. Duk wanda ya yi missing dina ya faɗamun
🤍👇

🤔
03/09/2026

🤔

“KE, HAR KAYAN ƘAWATA GIDA KIKA FARA YI?” 😂❤️Wata customer ta shigo wata rana, sai ta ga wasu daga cikin kayan da muke y...
03/09/2026

“KE, HAR KAYAN ƘAWATA GIDA KIKA FARA YI?” 😂❤️

Wata customer ta shigo wata rana, sai ta ga wasu daga cikin kayan da muke yi.

Ta ce:
“Na san kina ɗinka kaya, amma ban san har throw pillows da tiebacks ma kina yi ba!” 😂

Na ce mata:
“Eh mana, yanzu ba kaya kaɗai ba ne. 😍 Duk abin da zai ƙara wa mace kyau da ƙayatarwa, muna ƙoƙarin kawo miki.”

Sai ta ce:
“To yanzu idan na gyara jikina na kuma gyara ɗakina, ina zan je kuma?” 😂😂❤️

Na ce mata: “Ki zauna kawai, kin riga kin zo inda ya dace!” 😍🤎

Daga kayan sawa zuwa kayan ƙawata gida — muna nan domin mu ƙara miki kyau a kowane ɓangare. ❤️
#

Haƙƙun 💯
02/09/2026

Haƙƙun 💯

Address

Nagoyi Zaria
Zaria
7711

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Classyfit Tailoring Studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share