Zaria trendz

Zaria trendz Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zaria trendz, Clothing (Brand), .

06/06/2026
06/06/2026

CLOTHING STORE
We deliver nationwide ��
location ZARIA CITY
at affordable price �

06/06/2026

Clothing store
we deliver nationwide ��
location ZARIA TRENDZ
at affordable price �

05/06/2026
Zuciya tana ruyuwa ne da ilimi da kuma hikima kamar yadda jiki yake rayuwa da abinci da abin Sha.Zaria trendz  Available...
04/06/2026

Zuciya tana ruyuwa ne da ilimi da kuma hikima kamar yadda jiki yake rayuwa da abinci da abin Sha.
Zaria trendz Available in ZARIA TRENDZ
location ZARIA CITY
☎️ 09168168427/ 08087992963
We deliver nationwide ✈️🚐

04/06/2026

Zariya (ko Zaria ko Zazzau ) birni ne, da ke a jihar Kaduna , a ƙasar Najeriya . Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane dubu dari bakwai da sittin, amma bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya.

Birnin Zaria kilomita dari biyu da sittin ne daga Abuja , kilomita tamanin ne daga Zaria , kilomita dari ɗaya da sittin ne daga Kano .
Birni ne a kasar Hausa wanda kuma yana daya daga cikin garuruwan da Shehu Usman ya bada tuta kuma addinin musulunci ya tabbata. Birni ne mai dadin zama saboda yanayinsa gashi kuma cibiyar ilimin addini dana boko a arewacin Najeriya .

Wannan gari Allah ya albarkace shi da kasa na noma da kuma ilimin addinin musulumci dana zamani wanda a dalilin haka ne baki daga makotan garin suke zuwa domin neman ilimi kai harma da na kasashen waje da kuma mutanen garin zaria su kansu.

Gaban hankaka available in Zaria trendz DM for price 👌 ☎️ 09168168427 / 08087992963Location ZARIA CITY AT AFFORDABLE PRI...
03/06/2026

Gaban hankaka available in Zaria trendz
DM for price 👌
☎️ 09168168427 / 08087992963
Location ZARIA CITY
AT AFFORDABLE PRICE 👌
Zaria trendzBBC HausaZaria Kaduna StateKasuwar mata,makarfi

Duk wanda aka shugabantar da shi akan al'ummata sai ya tsananta musu, Yaa Allah Ka tsananta masa, in ji Manzon Allah, sa...
22/05/2026

Duk wanda aka shugabantar da shi akan al'ummata sai ya tsananta musu, Yaa Allah Ka tsananta masa, in ji Manzon Allah, sallallahu alaihi wa sallama.

Mu dai namu shi ne Ameeeen.
Zaria trendz

Zazzau a Jiya Da YauBBC Hausa

Lokutan Sallah Idil adha 1447/2026 jibwis zaria da kewaye.Jibwis Nigeria Kasar Zazzau a Jiya Da Yau ZARIA TRENDZ Zaria K...
21/05/2026

Lokutan Sallah Idil adha 1447/2026 jibwis zaria da kewaye.

Jibwis Nigeria Kasar Zazzau a Jiya Da Yau ZARIA TRENDZ Zaria Kaduna State

Take Risks In Your Life, If You Win, U Can Lead, If You Loose, U Can Guide.Available in Zaria trendz We deliver nationwi...
21/05/2026

Take Risks In Your Life, If You Win, U Can Lead, If You Loose, U Can Guide.


Available in Zaria trendz
We deliver nationwide ✈️🚲
☎️ 09168168427
location: Zaria City
Zaria trendz

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaria trendz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Clothing Store?

Share