Aisha Aliyu Tsamiya

Aisha Aliyu Tsamiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aisha Aliyu Tsamiya, Yola.

My Name is Yar Tata
I'm 20 years only
I live in Adamawa state
I'm Muslim
My favorite food Tuwo min kuka
My favorite color pink
I love prophet Muhammad (S A W)

Yadda Ilmin Kimiyyar Zamani ya dace da yadda Allah Ya Bayyana Duhun Dake Kasan Teku!Idan ka shiga ƙasan tekun zuwa zurfi...
04/09/2025

Yadda Ilmin Kimiyyar Zamani ya dace da yadda Allah Ya Bayyana Duhun Dake Kasan Teku!

Idan ka shiga ƙasan tekun zuwa zurfin mita 200, za ka kai wani wuri da ake kira “Ocean’s Twilight Zone” a Kimiyyance, wuri ne da ba ya samun hasken raba sosai don haka photosynthesis, wato tsirrai ba za su iya samar da abincinsu ba saboda babu hasken rana.

Yanki ne dake tsakanin mita 200 zuwa 1,000. Kuma nan ne inda aka tabbatar cewa dan adam ya taba zuwa wato Mita 332.

Amma idan ka wuce mita 1,000 (ƙafa 3,280), zak ka shiga wani wuri da ake “Midnight Zone, wato wani duhun da bashi da ƙarshe.

Daga nan kuma sai ka isa wani fili da ake kira "abissal plains" daga kan mita 4,000 wato ƙafa 13,000.

Bayan nan kuma sai wani wuri da ake kira "Hadal Zone" daga mita 6,000 ƙafa 19,000.

Mafi zurfin wurin da aka sani shi ne wani wuri da ake kira "Mariana Trench" inda zurfinsa ya kai mita 10,935 wato ƙafa 35,876! Wannan zurfin ya zarta tsayin Dutsen Everest, dutsen da yafi kowanne tsayi a duniya.

Wannan shi ne bayanin da masani ilmin teku s**a bayar kuma sun kasa wannan yankuna zuwa kashi biyar kamar haka:

1. Epipelagic Zone "Sunlight Zone" daga saman ruwa har kusan 200m, inda hasken rana ke isa.

2. Mesopelagic Zone woto "Twilight Zone" 200m zuwa 1000m, haske kadan yana shiga.

3. Bathypelagic Zone wato "Midnight Zone, 1000m zuwa 4000m, babu haske.

4. Abyssopelagic Zone wato "Abyss"4000m zuwa 6000m, duhu da matsanancin sanyi.

5. Hadalpelagic Zone wato "Trenches" zurfin da ya fi 6000m, inda ake samun ramin teku (trenches).

ALLAHU AKBAR - Musulmi sai mu godewa Allah domin dukkanin wannan bayani Allah Ubangijin mu da ya halicci komi da kowa ya dunƙule wannan bayanin Alƙur'ani cikin aya ɗaya jal.

Allah yace :

“Ko kuma (misalin ayyukan su) kamar duffai ne a cikin teku mai zurfi, wanda igiyar ruwan ke lullubewa a saman igiyar kuma akwai wata igiyar ruwan a samanta kuma akwai hadari. Duhu ne kan duhu, idan da zai fito da hannunsa ba zai ko kusa da ganin sa ba. Duk wanda Allah bai sak

Allahu Akbar 🙏Abubuwan Da Allah Ya Halitta Wanda Suke Kare Rayuwar Dan Adam 🙂Kadan Daga Ciki Shine A Duniya Akwai Ozon L...
31/08/2025

Allahu Akbar 🙏

Abubuwan Da Allah Ya Halitta Wanda Suke Kare Rayuwar Dan Adam 🙂

Kadan Daga Ciki Shine

A Duniya Akwai Ozon Layer
Yana Kare Mutane Daga Zafin rana Dakuma Radiation Na Rana

Still Akwai Bishiyoyi A Duniya Dasuke Sakin Oxygen

Sannan Akwai Atmosphere Na Duniya Iskoki Das**a Hadu S**a Bada Wannan Blue Sky Din

Suna Kare Duniya Daga Solar Flare Wani Hucin Rana Dayake Tahowa Daga Cikin Rana Idan bashi ze Iya Kashe Duk wani Halitta Dayak A Duniya Ba Iya Mutane Bah

Sannan Akwai Duniyar Saturn Dakuma Jupiter Duk Lokacin Da Akace Babu Wannan Duniyoyin Biyu Ina Tunanin Duniyarmu Ba Lallai Takara Shekara biyar Bah Saboda Akwai Wasu

Mugayen Duwatsu Dasuke Yawo a Sararin Samaniya Idan S**ayo Wajen Duniyarmu Se Jupiter Ta Hadiyesu Suyi Cikinta Wasu Kuma Karfin Gravity Na Rana Ya Jan Yesu

Wasu Kuma Idan S**a Wuce Basu Samu Duniyar bah Suna Iya Yin Shekara Sama da Millian Basu Dawo Bah Saboda Nisan Su Daga Rana Duk Da Suna Gudun Dayake Ba Karami Bah

Kuma Kunga Duniyar Mu Yar Mitsitsi Yace Amma Aka Saka Mata Katuwar Duniya Kamar Jupiter Take Kula Damu

Sannan Ga Wasu Iskoki Dasuke Rike Zafin rana Da Daddare Saboda Kada Sanyi Yayi Yawa

Kusan duk Duniyar Dakaje Idan Dare Yayi sanyi Yayi Yawan da Ko Karfe Ne Ko Mutum Bazeyi Minti Daya A Raye Ba Seya Daskare

Amma Tamu Akwai Iska Datake Rike Zafin Rana Se Dare Yazamana Marar Cutarwa Da Rana Kuma tahana Zafin Ranar Shigowa Sosae

Abubuwa Suna Nan Sosae Dasuke Bamu Kariya A sararin samaniya indai sharing na posting dinnan yakai 50+

Zanyi Video Akai Insha Allah Da Bayaninsu Complete Dakuma Sauran abubuwan.

AIKI SAI MAI SHI ZO KAJI KOFAR ILIMIN MANZON ALLAH (SAWW) SARKIN RUM NE YAYIWA   ALI TAMBAYOYIN   YANA AMSAWA KAMAR HAKA...
12/08/2025

AIKI SAI MAI SHI
ZO KAJI KOFAR ILIMIN MANZON ALLAH (SAWW)

SARKIN RUM NE YAYIWA ALI TAMBAYOYIN
YANA AMSAWA KAMAR HAKA

1. Menene ba Allah ne ya halitta ba?
Imam Ali yace masa AL-QUR'ANI saboda shi Qur'ani zancen Allah ne kuma siffar sa ce dan haka maganar Allah fararra ce

2. Menene Allah bai sani ba?
Imam Ali yace masa abinda kuke cewa Yana da abikin tarayya dakuma da bayan Allah dakansa yace: "ما اتخذ الله من ولد وما كان معه من اله لم يلد ولم يولد"

3. Menene ba daga Allah yake ba?
Imam Ali yace masa ZALUMCI "و ما ربك بظلام للعبيد"

4. WACCE HALITTA CE DUK JIKINTA BAKI NE?
Imam Ali yace WUTA kenan

5. WACCE HALITTA CE DUK JIKINTA KAFA CE?
Imam Ali yace RUWA kenan

6. WACCE HALITTA CE DUK JIKIN TA IDO NE?
Imam Ali yace RANA kenan

7. WACCE HALITTA CE DUK JIKIN TA FUFFUKE NE?
Imam Ali yace ISKA kenan

8. WANNE MUTUM NE BASHI DA DANGI KO DAYA?
Imam Ali yace ANNABI ADAM kenan (as)

9. WADANNE HALITTU 4 NE SUNA DA RAI SUNA NUMFASHI AMMA BA HAIFAR SU AKAI BA?
Imam Ali yace
*Annabi Adam (as)
*Nana Hauwa'u (sa)
*Sandar Annabi musa (as)
* Ragon Annabi Ibrahim

10. WANNE ABU NE YANA NUMFASHI BA TARE DA RUHI BA?
Imam Ali yace ASUBA kenan kamar yanda Allah yace; "والصبح إذا تنفس"

11. WANNE WAJENE A DUNIYA SAU DAYA RANA TA TA6A HASKASHI?
Imam Ali yace Kasan ruwan da Annabi musa ya daka lokacin da fir'auna ya biyosu

12. AKWAI BISHIYAR DA SAIKA SHEKARA 100 KANA TAFIYA ACIKIN INUWARTA, WACCE BISHIYA CE? KUMA INA MISALINTA A DUNIYA?
Ima Ali yace Sunanta شجرة طوبى kuma tana sdaratul muntaha a sama ta 7 duk wani gida a aljanna to akwai reshenta aciki
Kuma misalinta anan duniya itace RANA itama tana haska gidan kowa

13. "YAN ALJANNA SUNA CI SUNA SHA AMMA BASA BAWALI KUMA BASA BAHAYA, TO INA MISALIN WANNAN WAJE ANAN DUNIYA?
Imam Ali yace Yaro acikin mahaifiyar sa yanaci yana sha daga gareta amma baya bawali kuma baya bahaya

Idan kaji daddi da wannan karatun kadaure ka rubuta SALATIN ANNABI (S.A.W)Dan Girman Allah kushiga Shafin Aisha Aliyu Tsamiya fan's

Da wannan ‘yanmatan kawaye ne, daya ta aure mijin daya, da sun yi trending ko’ina a Arewa. Amma da yake gasa s**a shiga ...
06/08/2025

Da wannan ‘yanmatan kawaye ne, daya ta aure mijin daya, da sun yi trending ko’ina a Arewa.

Amma da yake gasa s**a shiga ta turanci s**a buge kowa a duk duniya, kowacce ta yi na daya a fanninta, kowa bai damu ba.

A dai yanzu halin da ake ciki, Arewa ba mu san kanmu ba. Amma ban fidda rai za mu iya gyarawa ba.

CONGRATULATIONS 🎉🎊🍾🎈

Wannan Itace Duniyar Mars Har Yanzu Ba,a Taba Zuwa Ba Amma Daii Ana Aika Jirage Cikinta Suyi Bincike Wanda Basuda Matuka...
06/08/2025

Wannan Itace Duniyar Mars Har Yanzu Ba,a Taba Zuwa Ba Amma Daii Ana Aika Jirage Cikinta Suyi Bincike Wanda Basuda Matuka

Mars Babu Iska Acan irin Wadda Zamu Iya Shaka Sedai 95% Carbon Dioxide Ne

Ma,ana Irin Iskar Damuke Fitarwa Bayan Mun Shaki Oxygen Batada Amfani A Wajenmu Ko Kadan Sedai Jikin Bishiyu

Se Sauran Wasu Kaloli 5%

Sanyi A Cikin Duniyar Mars Yakai -60 Ma,ana Idan Kaje Duniyar Mars Da Daddare Second Goma Yayi Yawa Sanyi Ze Kashe Ka

Sannan Zafin Rana Yana Wajen 20 degrees Wanda Mutum Ze Iya Rayuwa Acan Koda Babu Kayan Kariya A Jikinsa

Sedai Matsalan Radiation Na Rana Shikuma Ze Lalata Maka fata Amma A Hankali

Sannan Gravity A Duniyar Mars 1/3 Na Duniya

Ma,ana Idan Kayi Tsalle A Duniya Ka Ciro Mangwaro A Bishiya Tom Idan Kaje Mars Kayi Wannan Tsallan Zaka Kusa Wuce Saman Bishiyar

Ana Tunanin A Baya An Taba Yin Rayuwa Acan Kamar Akwai Wata Hakitta Data Rayu Amma Yanzu Babu Ita Saboda Anga Sahun Ruwa Alamun Yana Wucewa A Baya

Amma Akwai Hope 80% Cewar Akwai Halittun Das**ayi Rayuwa Aka Kawar Dasu Gaba Daya Sedai Matsalar Ko AlamunSu Ba,a Gani Bah Kenan Idan Hakan Ze Yiwu Tom Wanda Ya Hakicce Su Duka Yakwashe Su Babu Komai

Sedai Ko A Karkashin Kasa Sannan Next Duniyarmu Itace Gaba Za,a Wayi Gari Mutanen Ciki Duk Sun Kare Harda Sauran Halittu Mah Saboda Tashin Kiyama Gaskiya Ne Hatta Scientist Sun Yadda Akwai Wanda Ze Iya Tashin Mutum Bayan yamutu

Wannan Kuma Shine Allah

Dalilin Dayasaka Ake Tunanin Za,aje Can Shine Batada Zafi Sosae Jamar Sauran

Shin Idan Kasamu Damar Zuwa Mars Zaka Iya Zuwa Kuwa 😆 Ace Duk Fadin Duniyar Ku Goma Ne Kuke Rayuwa 😂Sekayi Tafiyar Kamar Daga Nigeria Zuwa Makkah Sannan Kaga Mutum Daya 🙆

A Ranar zabe a 2019, Baba Cikin Raha yace Inason na Tabbatar da Abunda mai ɗakina ta zaɓa Saboda Abokin Takarana ɗan gar...
04/08/2025

A Ranar zabe a 2019, Baba Cikin Raha yace Inason na Tabbatar da Abunda mai ɗakina ta zaɓa Saboda Abokin Takarana ɗan garinsu ne 😂😹😂
Allah ya Gafarta wa Baba 🤲

MURNAR BIKIN GAWA 😭Innalillahi wa inna elaihirrajiun  MURNAR KAWATA GAWARWAKI...😳Ko kun san cewa Mazauna garin Toraja na...
04/08/2025

MURNAR BIKIN GAWA 😭

Innalillahi wa inna elaihirrajiun MURNAR KAWATA GAWARWAKI...😳

Ko kun san cewa Mazauna garin Toraja na kasar Indonesiya suna fitar da gawarwakin Masoyan su da s**a mutu daga kaburbura sau daya a shekara domin tuna murnar Rayuwar su na baya.

Ana kiran bikin da "Manene". Za a fitar da wadaenda s**a mutu daga cikin akwatunan gawarwakinsu, a tsaftace su sannan a Saka mu su sabbin tufafi.

'Yan uwa daga nesa da ko'ina suna zuwa bikin "Manene", inda suke liyafa, tattauna da kuma girmama marigayin.

Ana ba da abinci, Ruwa har ma da sigari ga matattun saboda an yi imani cewa ruhinsu yana kusa da gaggar jikin nasu, kuma suna bukatar kulawa, ana amfani da wasu abubuwan adanawa don dasƙare gawarwaki gudun Karsu lalace

Allah Yatsare Mana Imaninmu Aamin 🤲

Don Allah Me zakuce Akan wannan Kazantar ?kai mu godewa Allah da yayi mu musulmai👏👏👏

Isra'ila ta amince a dinga jefa wa Falasɗinawa abinci ta sama
25/07/2025

Isra'ila ta amince a dinga jefa wa Falasɗinawa abinci ta sama

isra'ila ta amince a dinga jefa wa falasɗinawa abinci ta sama
25/07/2025

isra'ila ta amince a dinga jefa wa falasɗinawa abinci ta sama

Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya kai ta'aziya ga iyellen Marigayi tsohon shugaban kasa Muhammau  Buhari s Daura
25/07/2025

Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya kai ta'aziya ga iyellen Marigayi tsohon shugaban kasa Muhammau Buhari s Daura

Address

Yola

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aisha Aliyu Tsamiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share