Uniquefinery02

Uniquefinery02 uniquefinery is one of the world's leading online stores and you have many great reasons to buy from

Mens Casual Pullover Knitted Sweater🥰🥰🥰Made from ultra-soft and stretchy high-quality material, provides excellent warmt...
04/08/2023

Mens Casual Pullover Knitted Sweater
🥰🥰🥰
Made from ultra-soft and stretchy high-quality material, provides excellent warmth and comfort in cold weather.
😎😎😎

Mens Casual Pullover Knitted Sweater

Men's Cashmere Zipper Basic Sweater😘😘😘ccasion: Work/Daily/LeisureCollar/Neckline: Lapel CollarPlacket Type: PulloversDes...
04/08/2023

Men's Cashmere Zipper Basic Sweater
😘😘😘
ccasion: Work/Daily/Leisure
Collar/Neckline: Lapel Collar
Placket Type: Pullovers
Design Elements: No
Sleeve Length: Long Sleeve
🥰🥰🥰

Men's Cashmere Zipper Basic Sweater

Mens Suit Collar Casual Knitted Sweater🤩🤩🤩 You can pair it with jeans to create a leisure look or wear it as a dressier ...
04/08/2023

Mens Suit Collar Casual Knitted Sweater
🤩🤩🤩
You can pair it with jeans to create a leisure look or wear it as a dressier outfit.
🥳🥳🥳

Mens Suit Collar Casual Knitted Sweater

10/06/2023

WANI ABU SAI YA'YA MATA 💪
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።
_ Mace zata iya yin Blocking Dinka, takuma goge Lambarka sannan tace kada Ka kara kiranta har Abada. Amma sai ta koma gefe tana jiran ganin sakonka. Kada ka tambayeni Dalili, domin matane kadai zasu iya yi maka Bayani.
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።
_ Ɗan uwa inaso ka Sani ita fa Macen da take mutukar kaunarka da Gaskiya zata iya yin "Blocking" Dinka a WhatsApp, Facebook, sannan ta dinga karbar wayar kawayenta tana dubawa taga yadda kake tafiyar da Al'amuranka ko Don taji sanyi cikin ranta.
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።
_ Zasu iya furta maka munanan kalamai da nuna cewa alaka ta Kare a tsakaninku a gabanka. Amma a gefe guda zata kwaranyar da Hawaye Mai radadi a saboda kaunarka. Zuciyar Mata na da Mutukar taushi fiye da tafukan kafar Jariri.
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።
_ Abinda nakeso nace shine, Kada ka ɗauki Mataki akan wasu kalamai da Mace ta Furta maka a Lokacin da take cikin fushi, domin mafi yawan Lokutan da suke cikin fushi abinda s**a furta ba shineh har cikin Zuciyarsu ba.
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።
Dan Allah aringa tausayawa mata tare da lallashinsu tamkar kwai😄😎
Allah ya tabbatar da al'khairi agaremu
ALLAH YAKARAWA ANNABI DARAJA S A W AMEEN
።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።።

30/05/2022

ITA 'YA MACE:
TAKASANCE TAMKAR MA'AJIYAR KUDIN BANKICE, KADARA DA FARIN CIKI, SANIN KIMAR KAI TARE DA TARBIYYA DA KUMA 'DA'A. HAKA ZALIKA NASARA DA GOBEN 'YAN ZAMANIN GABA DU ZA'A IYA ADANA SU ACIKI, IKON ADANAWA TA YADDA WATARAN ZA'A IYA 'DAKKOWA ABAWA 'YAN ZAMANIN GOBE.
'YA MACE KADAI KEDA WANNAN IKON..... 'YA MACE ABAR ADANAWACE FIYE DA KUDI ACIKIN BANKI__FIYE DA MOTA ACIKIN GARAGE

07/05/2022

Haa!

30/04/2022

INA YINKU ABOKAI

Address

Hong Kong

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uniquefinery02 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share