03/05/2024
Wato dole Nigeria ta kasance abin tsoro da tsoratarwa ðŸ˜
Sai anfito da sabuwar masifa yan kasa sun karba sun yi adjusting komai kawaii sai a kuma kunno da wata sabuwar masifarðŸ˜
Kullum dai haka muke cikin zulumi a wannan kasar babu wani zance mai dadi sai na wahala !
Su shuwagabanni babu ruwan su da alumma,Rayuwa kullum kara nutsawa cikin tsada da wahala akeyi!
Yanxu baka isa 20k ta siyama Shinkafa kwano 5 da wake kwano 2 baðŸ˜
Petrol ma an maida shi N1,050 ltr ko siya ko bari !
Shin yaushe ne yan Nigeria za su samu sauqi su yi dariya?
Allah kafin Zalincin wadannan mutanen ya kaimu kasa ina rokon ka daka canzamana kasar da zan rayu cikin salama,Ayimin arziqin da za su gagari tsadar Nigeria ko a karbi rayuwata cikin aminci indai hakan zaizama alkhairi agareni amin ya Allah 🤲