Real shamsuddeen dan-iyau

Real shamsuddeen dan-iyau Daniyau

16/09/2022

Janzakitv ta samo labari da dumi-dumi cewar mai Martaba Khalipa Malam Muhammadu Sunusi II zai kasance Babban Bako na musanman kuma mai jawabi a taron

15/09/2022

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju'un Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 50 A Jihar Jigawa Wasu alkaluman hukumar agaji ta Najeriya sun tabbatar da mutuwar

24/05/2022

Alhmdll allah yakarawa annabi muhammadu daraja

16/05/2022

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan da aka yi wa wata ɗalibar aji biyu a kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto, Deborah Samuel, biyo bayan zargin ta da zagin Annabin Ra…

16/05/2022

Bayan k**a wani soja da ake aikin sayarwa yan ta'adda mak**ai a Zamfara an ƙara gano abokan harkallarsa daga bakinsa, ya faɗi sunan wasu mutum biyu a Zamfara.

16/05/2022

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi a yi bincike mai ingance game da abun da ya yi sanadin ta da zaune tsaye har ya ci rayuwar wata ɗaliba a jihar Sokoto.

16/05/2022

LOKACIN da ta ke fitacciyar jaruma a masana'antar finafinai ta Kannywood, sunan ta Maijidda Ibrahim, yanzu kuma Hajiya Hauwa Bello Ado Bayero. Ta na ɗaya daga cikin ɗimbin mata 'yan fim da su ka yi aure kuma su na zaune a gidan miji. Tsawon shekaru 21 kenan tun da tsohuwar jarumar, wadda aka sani ...

16/05/2022

Yanzu-yanzu hukumar makarantar Kwalejin ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto ta bada sanarwar rufe makarantar bayan ƙona wata ɗaliba da ta yi ɓatanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. … Read More

15/05/2022

Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP ya nisanta kansa daga yin ala-wadai akan kisan Deborah Sa

15/05/2022

Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano Central, Ibrahim Shekarau, ya ki amsa gayyatar zuwa ganawa da Shugaba Muhammadu Buhari na a yunkurin dak

15/05/2022

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gayyaci Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Gwamna Malam Shekarau domin ganawa da su kan shirin Shekaran na ficewa daga APC. Wasu makusantan Malam Sh…

Address

Katsina State Dan-iyau
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real shamsuddeen dan-iyau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real shamsuddeen dan-iyau:

Share