Naladidi

Naladidi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Naladidi, Baby & children's clothing store, 09138175777, Abuja.

26/01/2026

Ana ta cewa ayi HAKURI πŸ₯Ί??
Ehh hakaneπŸ‘!!
Saboda hakuri karfi ne
Hakuri maganine
Hakuri yafi sauqi
Hakuri farin ciki ne karshen sa
Hakuri siface ta mutanen kirki & nagartattu πŸ‘Œβœ¨

Rashin sa Yana haifar da:
Nadama😭
Kurakurai
Fushin Allah
Lalacewa😒
واءبر ΩˆΩ…Ψ§ Ψ΅Ψ¨Ψ±Ωƒ Ψ₯Ω„Ψ§ Ψ¨Ψ§Ω„Ω„Ω‡
Kayi hakuri Kuma hakurin ka baya zama sai da taimakon Allah (swt)βœ¨πŸ’―

𝗄𝗁𝖺𝖽𝗂𝗃𝖺𝗁 π—†π—Žπ—π–Ίπ—†π—†π–Ίπ–½ π– π—‹π—“π—‚π—„π–Ίπ—βœ¨
NALADIDI 🌺

26/01/2026

😍πŸ₯°Wasu yan matan kyawawan halaye suke da shi basada kyawu wayansu yan matan kuma kyawu sukeda shi basada kyakkyawan halaye sai akanki ne nafara ganin mace mai matukar kyawu dakuma matukar kyawawan halaye my love ubangiji yabaki mahaifa nagari yabaki halaye da dabi'u kyawawa yakuma sanya kinkasance mai matukar son addini dikkan wanda ubangiji yayiwa wayannan gatocin yayi masa komai a duniya my Love ina sonki ina kaunarki 🌹🌹

26/01/2026

Salati goma ga Annabi s a w

26/01/2026

Mai kowa Mai komai ka bamu sa a duniya da lahira

11/02/2025
11/02/2025

Muhammad usumn

Address

09138175777
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Naladidi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share