28/11/2021
Allah Yataimakemu Yakaremu da sherin makiya Mungani Akasa Dan Bagudu maishinkafa Da Walinkin Maigirma, Shugaban Kasa Baba Muhammadu Buhari Da Maigirma, Alh, Shehu Muhammad Bello sarkin Koko Chiroman Koko Garkuwan Tungar Dodo Fari Akacewa Tas Tas Tas Allah yataimaka yasa Albarka yabamu Nasara da Alherin Wannan Tafiya Ta Gaskiya Da Gaskiya Hausawa Nacewa Gaskiya Takobin Nasara Khadimiyah Amana Koko'Besse da maiyama insha Allahu, Shehu Muhammad Bello Shehu fari Akacewa Tas Chiroman Koko Garkuwan Tungar Dodo Farin Alheri, 2923, Insha Allahu kaine zabin Talakawan Koko'Besse da maiyama Allah Ya'iya Muna Abinda Bazamu'iyawa kanmuba.