Tsubut tailors

Tsubut tailors we make a male dressing and female dressing

13/09/2023
10/09/2023

Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna.

1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha k**ar shayi domin maganin Olsa (ulcer).

2- Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.

3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale inshaAllah jinin zai tsaya.

4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

5- Ana sanya garin zogale akan wani rauni ko gembo domin sauri warkewa.

6- Sanya garin zogale a cikin abinci yana
maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.

7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.

8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.

9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.

10- Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar Diyabetis ya rinka shan furen zogale da citta k**ar shayi.

11- Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha k**ar shayi yana maganin sanyi.

12- Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.

13- Ana daka ganyen zogale da ‘ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.

14- Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya ‘ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.

15- A daka zangarniyar zogale da ‘ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.

16- A daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).

17- Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon AIDS zogale kan radadinshi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.

18- Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.

25/08/2023

This post was automatically generated by fewfeed v2

02/07/2023

Innalillahi Kalli Wani Sabon Videon Iskancin Saurayi da Buduruwa Wacca Tabari Saurayi Ya Daga Ta Sama Ama Tsayin Wasa Kuma Yayi Hakan Domin Yabiya Bukatar Sa Da ITa. Domin Wannan Saurayin Yana Wasa Da Nonon Wata Buduruwa Da Zummar Wasa Itama Tasan Hakan Amma Ta Biyemasa Saboda Hakan Yana Sata Cikin....

23/05/2023
12/04/2023
23/02/2023

ku kalli wasu hotunan saƙago da kasar Saudiyya ta samar da su don taimakawa mahajjata wajen nuna musu hanya da wasu ayyuka a cikin Harami da masallacin Manzon Rahama. 👇👇 saƙAgo

20/02/2023

Gaskiya zuwan Dj kasar hausa ko kuma muce cikin hausawa bashi da wata rana domin mafi akasarin yan mata zaka samu idan s**ai karo dame Dj c...

03/02/2023

Why do kids like to put two fingers in the air? :)

20/01/2023

Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da s**a kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.

Address

Tsubut
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsubut tailors posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share