26/02/2024
*MENENE LAIFIN MARAYU*?????ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜.
*Abinda zamu tattauna Kenan ayau*
*Yau an wayi gari marayu na wulakanta suna shiga kuncin rayuwa saboda rashin masu agaza musu*
*Wasunsu suna rasa Abinci, ko suttura ko makaranta muna kallonsu acikin unguwannimmu suna Shan wahala mun kauda Kai garesu*
*Qalilanne daga cikinmu ke tallafawa rayuwar marayu muna kallonsu suna fadawa cikin musiba da kuncin rayuwa saboda bamu ne muka haifesuba*ðŸ˜ðŸ˜
*Taimakon marayu bafa Dole Sai Mai kudi ba kowa yana da irin rawarda zai taka Koda ba shida Kudi*
*Mu tunada cewar muma fa zamu mutu wata Rana, muma zamu Koma ga Allah mubar namu marayun Kuma bamusan hannun Wanda namu marayun zasu fadaba*
*Shin wadanne hanyoyi zamubi Domin mun agazawa marayun dake Unguwarmu*???
*Wacce irin hobbasa zamuyi Domin Basu tallafi da Gudunmawa*
Kowa yayi nazari Da kuma tunanin mafita zamu mu Nemo bakin zaren