Nishadi kawai home

Nishadi kawai home Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nishadi kawai home, Baby & children's clothing store, K, Abuja.

Da dumi dumi ๐Ÿ‘นAntaba samun wani mutum Wanda shi kullum tsokana itace dabi arsa sewatarana tsokanarsa takaishi ga wani gu...
30/04/2024

Da dumi dumi ๐Ÿ‘น

Antaba samun wani mutum Wanda shi kullum tsokana itace dabi arsa sewatarana tsokanarsa takaishi ga wani guri chan yana tafiya seyaga wani mutum yajuya baya seyace malam intambayeka mana se wannan mutumin yayi shiru seyace kaga malam kokai jakin inane ana maka magana kazo kayi shiru uban wa yadaure maka gindi agarinnan chan se mutuminnan bekulashiba seya Dada dacewa aikin banza mutane duk sungama zama mahaukata daga jin haka wannan mutum seya juyo seyace mahaukacin shize baka auren yarsa sesuka hada ido ,,,๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ
Abin tambayar anan shine inkaine yazaka yi bayan kace da sirikinka mahaukaci

Address

K
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nishadi kawai home posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share