Itz abba ali

Itz abba ali Alhamdulillah alakullihalin

"Mun sa hannu da Peter Obi cewa zango daya zai yi, Imma yace sau biyu zai yi ku barshi ai mune maganinsa" - KwankwasoMe ...
18/05/2026

"Mun sa hannu da Peter Obi cewa zango daya zai yi, Imma yace sau biyu zai yi ku barshi ai mune maganinsa" - Kwankwaso

Me za ku ce?

Kwankwaso zai iya yin sillar faduwar gwamnatin Abba Gida-Gida a zaben gwamnan Kano na 2027?
18/05/2026

Kwankwaso zai iya yin sillar faduwar gwamnatin Abba Gida-Gida a zaben gwamnan Kano na 2027?

18/05/2026

GOMAN FARKON NA ZUL-HIJJAH SAƘO (22)

1. Allah Madaukakin Sarki Ya Ce:

“Ina rantsuwa da alfijir, da darare goma.”

(Suratul Fajr)

Ibn Kathir رحمه الله ya ce:

“Dararen goma” ana nufin goman farkon Zul-Hijjah. Haka ma Ibn Abbas, Mujahid da sauran malamai s**a bayyana.

2. Allah Ya Ce:

“Domin su ambaci sunan Allah a cikin kwanaki sanannu.”

Ibn Abbas رضي الله عنهما ya ce:

“Kwanakin sanannu” su ne kwanakin goman Zul-Hijjah.

Imam Nawawi رحمه الله ya ce:

Ana son yawaita zikiri a cikin waɗannan kwanaki fiye da sauran kwanaki, musamman ranar Arafah.

3. Manzon Allah ﷺ Ya Ce:

“Babu wasu kwanaki da aikin alheri a cikinsu ya fi soyuwa ga Allah kamar waɗannan kwanaki goma.”

4. Sahabbai S**a Tambaya:

“Ko jihadi ma bai kai ba Ya Rasulullah?”

Sai Annabi ﷺ ya ce:

“Ko jihadi ma bai kai ba, sai mutumin da ya fita da ransa da dukiyarsa sannan bai dawo da komai ba.”

5. Annabi ﷺ Ya Ce:

“Mafi alherin ranakun duniya su ne kwanakin goma.”

6. Azumin Goman Zul-Hijjah

An ruwaito cewa Annabi ﷺ yana azumin kwanaki tara na Zul-Hijjah, ranar Ashura, da kuma kwanaki uku a kowane wata.

7. Yawaita Kabbara

Ibn Umar da Abu Hurairah رضي الله عنهما suna fita kasuwa a cikin waɗannan kwanaki suna yin kabbarori, mutane kuma suna binsu da kabbarori.

Takbiran Zul-Hijjah:

Allahu Akbar, Allahu Akbar,

La ilaha illallah,

Allahu Akbar, Allahu Akbar,

Wa lillahil hamd.

8. Muhimmancin Bayyana Takbiri

Annabi ﷺ ya ce:

“Mutane ba su taru a wani wuri ba face mala’iku suna kewaye da su saboda zikiri.”

Saboda haka ana son bayyana takbiri da zikiri a gidaje, masallatai da kasuwanni.

9. Kokarin yawaita Ibada

Sa’id bn Jubair رحمه الله idan goman Zul-Hijjah s**a shiga yana ƙoƙarin ibada sosai har sai ya gaji.

10. Manyan Goma Uku

Abu Usman An-Nahdi رحمه الله ya ce:

“Salaf suna girmama wasu kwanaki goma uku:

Goman ƙarshe na Ramadan

Goman farko na Zul-Hijjah

Goman farko na Muharram”

11. Falalar Aikin Alheri

Ibn Rajab رحمه الله ya ce:

Idan mutum bai samu damar zuwa Hajji ba, to yin ibada da

05/10/2025

Alhamdulillah

🤣🤣🤣🤣🤣
05/10/2025

🤣🤣🤣🤣🤣

15/09/2025
Hahaha 🤣😂
15/09/2025

Hahaha 🤣😂

Please follow my new page
15/09/2025

Please follow my new page

This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

13/09/2025

FUHSA

Thank you my Lord
13/09/2025

Thank you my Lord

Address

FUHSA
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz abba ali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share