12/02/2026
TAFSIRIN WATAN RAMADAN 1447/2027💽💾
Jerin sunayen malamai sufye da qungiyar BAHRUNNADA FOUNDATION zata ɗauki nauyin kawo muku Audio na Tafsirin watan Ramadan na wannan shekara (144/2025) a cikin group ɗin ta na WhatsApp da Telegram INSHA ALLAHU.
1: Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.t.a
2: Maulana Sheikh Sharif Sale Al Hussaini R t.a
3: Sheikh Munir Sheikh Gibrima R.t.a
4: Maulana Sheikh Abdul-Ahad Inyass R t.a
5: Khalifa Ibrahim Sheikh Dahir
6: Imam Sheikh Prof. Ibrahim Maqari
7: Sheikh Muhammad Habib Ya'Abba Yunusari
8: Sheikh Imam Baye Mansur Kaduna
9: Sheikh Prof Abdullahi El-Okene
10: Sheikh Dr.Shettima ElMiskin al barnawiyy
11: Prof Sheikh Harisu Salihu Jos
12: Sheikh Tijjani (Yaya Malam) sheikh Dahiru Bauchi
13: Sheikh Imam Modibbo Sirajo Yola
14: Sheikh Goni Munir Sheikh Ja'afar Katsina
15: Sheikh Halliru Maraya Kaduna
16: Sheikh Imam Umar Lawan Assalihy
17: Sheikh Goni Haruna Gashua
18: Sheikh Ahmad Jinjiri Gashua
19: Sheikh Imam Goni Ayyub Al-Karamsami
20: Sheikh Abubakar Sani Madatai Kano
21: Prof Sheikh Umar Sani Fagge
22: Sheikh Sani Khalifa Zariya
23: Sheikh Abdulrahman Mansur Makaranta
24: Sheikh Malam Burhanuddeen Goje
25: Sheikh Idriss Usman Haɗejia
26: Sheikh Idriss Godal Zamfara
27: Sheikh Dr Shehi Mai Jama'a
28: Sheikh Imam Abulfathi Sani Attijjany
29: Sheikh Abbas Sadauki
30: Sheikh Imam Junaidu Abubakar Bauchi
31: Amb Sheik Nasir Sheik Ado Musa
32: Sheikh Nazifi Alkarmawi
33: Sheikh Aminu Under 17
34: Sheikh Dr Habib Ɗan Almajiri
35: Sheikh Zubairu Madigawa
36: Sheikh Nazifi Bichi.
37: Sheikh Dr Bashir Sheikh Dahir
38: Sheikh Mal Ishaka Abubakar Jibiya
39: Sheikh Musa Modibbo Sanlmmbo
40: Sheikh Abdulrahman (Malam) Sheikh Fatihu Ngibrima
41: Sheikh Munir Adam Koza
42: Sheikh Dr Bello Elmangary
Da ma sauran malaman da bamu jero sunan su anan ba duk zamu kawo muku INSHA ALLAHU.
Zaku iya shiga cikin group ɗin mu na BAHRUN-NADA FOUNDATION ta waɗannan hanyoyi 👇👇👇
~Whatsapp👇
https: