Gidan Hada Amare Da Uwargida

Gidan Hada Amare Da Uwargida Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan Hada Amare Da Uwargida, Women's clothes shop, Ringim Jigawa, Bauchi.

Kina son koyi yadda zaka fara kasuwancin online Muna da course mai sauƙi da araha da zai taimaka maka ka fara nan da nan
Tuntuɓe mu yau ka fara samun riba

Ƙarfafa kasuwancinka a cikin kwanaki 7 Muna da training da zai taimaka maka koyi tallata hajarki

🌸MATA MASU KULA DA KANSU!🌸  Matan zamani! Lokaci yayi da za ku dauki matakin kula da kanku cikin hikima, ilimi da kulawa...
13/06/2025

🌸MATA MASU KULA DA KANSU!🌸
Matan zamani! Lokaci yayi da za ku dauki matakin kula da kanku cikin hikima, ilimi da kulawa!

Abubuwan da zaki amfana da su a channel ɗin
✨ Sirrin gyaran jiki & fata mai sheƙi
✨ Magungunan ƙara ni’ima & kuzari
✨ Hanyoyin kula da lafiya ta gargajiya
✨ Shawarwari da tattaunawa mai fa’ida
📚 Littattafan nishadi da ilmantarwa

❌ Kina fama da ciwon mara lokacin al’ada?
❌ Kina bukatar sheƙi da kyalli a fuskarki?
❌ Kina jin raunin sha’awa ko rashin kuzari?

🩷 Muna da mafita gare ki!
🌿 Magunguna masu inganci – halal, ba illa, sakamako cikin kwanaki!

✅ Gyaran jiki & fata
✅ Wanke mahaifa & rage ciwo
✅ Daidaita jinin al’ada & kawar da wari
✅ Kara sha’awa da kuzari

📩 Shiga yanzu [https://whatsapp.com/channel/0029Vb6BwvFAjPXSvnfyIU3N](https://whatsapp.com/channel/0029Vb6BwvFAjPXSvnfyIU3N)
🚚 Muna isarwa a ko’ina cikin Najeriya!

Ki zama mace mai ƙima — lafiya, kyau da ni’ima sun fi komai! 💖

Eco craft digital marketing

04/05/2024
Alhamdulillahi NA Dora Course DIN DOMIN RAYUWAR MACE A kan Selar Company Insha Allah Kwanan Zanyi lunching Dinsako Wacce...
16/01/2024

Alhamdulillahi NA Dora Course DIN DOMIN RAYUWAR MACE A kan Selar Company Insha Allah Kwanan Zanyi lunching Dinsako Wacce MACE Ya Matar aure Budurwa Bazawara Ya kamata Ta Mallaki Wannan Course Din Akwai abubuwan karuwa da Yawa Acikin Wannan Course Din Allah Yabani iKon Kammalashi lafiya🙏
✍️ Daheer Muhd Aliyu

Brother's And Sister's Ya kamata Kusani Cewa Wallahi A Wannan Zamanin da muke duk Wanda Yake Zaman Banza baya da Hanyar ...
08/01/2024

Brother's And Sister's Ya kamata Kusani Cewa Wallahi A Wannan Zamanin da muke duk Wanda Yake Zaman Banza baya da Hanyar Samun kudi Shi Yaso Matikar Yanada Smartphone Kuma Yana WhatsApp Yana Facebook da TikTok Instagram Ku biyo Ni WhatsApp Ku Samu Class din Hanyar da nake bi Nida Students Dina muke Samun Kudi Ta wayar hannun Taba Link Nan dake kasa. https://wa.link/u7e3q1

https://wa.link/u7e3q1

Business Account

Nema, Jajircewa, gaskiya, riƙe amana, da kuma addu'a shine namu a matsayinmu na bayi, kasuwa kuma da rabo mai amfani na ...
06/01/2024

Nema, Jajircewa, gaskiya, riƙe amana, da kuma addu'a shine namu a matsayinmu na bayi, kasuwa kuma da rabo mai amfani na (Arrazzaaƙu) ne Zanyi Magana Akan Maganin Infection Ga Masu Sana'ar Magani Ko Wacce Take So Don Tayi amfani Dashi Idan kina Harkar Magani Ya kamata ki Son Wannan Maganin domin Zai kawo Miki kudi sosai Kuma Duk Wacce kika baiwa Insha Allah zata rebu da infection Kuma Maganin kece zaki hada da kanki kaya hadawa Ne zan fadamiki Ki NEMA ki hada Wallahi Maganin infection Ne Guarantee Sai In Wacce Aka baiwa Batayi amfani Dashi A Yadda aka Fada mata ba Duk Me Bukata Zaku iya Following Daheer Muhd Aliyu Kuyi Mun Magana Ko kimun Magana A WhatsApp Ta Wannan Number Ba 08060004005 SE in Fadamuku Yadda zakuyi domin Samun Wannan Maganin Ko Kuzo Group Dina Na WhatsApp Domin Rayuwar mace Group 08060004005

KADAN DAGA CIKIN DARASIN DA NA SHIRYA MUKU A WANNAN GROUP NA WHATSAPP DOMIN RAYUWAR MACE1 BIKIN YAR GATA 2 GIDAN MIJINA ...
18/11/2023

KADAN DAGA CIKIN DARASIN DA NA SHIRYA MUKU A WANNAN GROUP NA WHATSAPP DOMIN RAYUWAR MACE

1 BIKIN YAR GATA
2 GIDAN MIJINA
3 AUTAR MATA
4 AUREN ZINARIYA
5 GIMBIYAR MATA
6 MAI FARIN JINI
7AUREN DOLE
8 DAREN AMARCI
9 GYARAN NONO
10 JARUMAR MATA
11 MATAR MANYA
12 MATAN KASAITA
13 NAMIJIN DARE
14 ABOKIYAR ZAMA
15 SIRRIN AMARE
16 RANAR AURE NA
17 SABON AURE
18 ANGO DA AMARYA
19 MACE TAGARI
20 ZAMAN AURE
21 GIDAN MAGANI 1&2
22 SOYAYYA DA AURE
23 MAGUNUGUNAN SANYI INFECTION
24 MAGANIN MATA
25 HALAYEN MIJI NAGARI
26 KIWON LAFIYA
27 MAZAN TAKA

Wannan kadan Daga Ciki Darusan Da Zamu Dingayi Acikin Group din mu Na Whatsapp Me suna DOMIN RAYUWAR MACE Na Bude Group ne don Taimakawa Yan uwa mata Da abubuwan dazasu amfane Su Wanda nace duk Wanda Yake bukatar shiga group Zaiyi register akan 1,500 Jiya Mun Fara DARASIN mu akan BIKIN YARA GATA ZAMU SHIGABA YAU INSHA ALLAH IN KINA BUKATAR SHIGA WANNAN GROUP DIN KI MUN MAGANA A WHATSAPP 08060004005
DAHEER MUHAMMAD ALIYU
M.D.A SARKIN BAKA 08060004005

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MATSALOLIN DA SANYI INFECTION YAKE KAWOWA WA MATA  Fitar farin ruwa  Kurajen gaba Kaikayi C...
17/11/2023

KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MATSALOLIN DA SANYI INFECTION YAKE KAWOWA WA MATA

Fitar farin ruwa
Kurajen gaba
Kaikayi
Ciwon mara
Daukewar sha awa
Daukewar ni'ima
Jin zafi lokacin saduwa
Fitar iska a gaban mace

Wasu sukan daina jin dadin Saduwa gaba daya kaji mace tace batajin Komai idan an sadu da Ita
Masu Fama Da Wannan Matsalar Zaki rebu da ita in kika Sauyi COURSE DIN DOMIN RAYUWAR MACE A duk Wani Bayani da abubuwa da Zaki hada Maganin Matsalar ki da kanki Kuma insha Allah Indai kinyi komai a daidai Zaki rebu da Matsalar Ni Yanzu bana TURA magani sabida Matsalar Delivery Da Ake Samu Shiyasa Nake koya Duk wacce Take Fama da matsalar Yadda Zata hada Maganin da Zai rebata da Cutar infection da kanta Amma kisani ba Kyauta na koyar wa ba Zaki biya 1,500 kawai a koya Miki karki ki tuna irin kudin da k**e kacewa a gurin Masu Magani Wanda da Yawa Wasu magnum gunan ma bamasu Inganci bane Wannan Kuma zan koya Miki ne Yadda Zaki dinga hada Abunki da kanki
Idan kina bukata ganan number kimun magana a Whatsapp ki Fadamun Matsalar ki bawai kiyi sallama kawai kiyi Shiru ba

✍️ Muhammad Daheru Aliyu
M.d.a Sarkin baka 08060004005

WHATSAPP
08060004005

17/11/2023

DOMIN RAYUWAR MACE SHINE SUNAN COURSE DIN MU INSHA ALLAH NAYI KUDURIN TAIMAKAWA YAN UWA MATA DA WASU ABUBUWA DA YAWA WANDA SUKE DAMUN SU KUMA SUN RESA YADDA ZASU MAGANCE ACIKIN WANNAN GROUP DIN ZAKI SAMU DUK WANI ABUNDA K**E BUKATAR SANI A KAN RAYUWAR AURE DA MATSALOLI DAKE CIKINSA DA YADDA ZAKI MAGANCE SU A BAYA NAFARA CLASS FREE AMMA NAZO NADAINA SABIDA WASU DALILAI DANACE ZAN FADAMUKU KWANA KI AMMA KUMA BAYAN DOGON NAZARI DANAYI DA IRIN WASU KE MUN TAMBAYA AKAN ME YASA NADAINA SHIYASA NAGA SABIDA WANCAN DALILIN BAI KAMATA INDAINA KAWO MUKU ABUBUWAN DAZASU TAIMAKE KU BA NA SHIRYA MUKU ABUBUWA MASU TARIN YAWA AMMA KUSANI WANNAN BA FREE BANE DOLE SEKIN BIYA ZAKI SAMU KUMA NA FITAR MUKU DA HANYAR AFFILIATE YADDA ZAKU ZAKU SAMU KUDI KUMA DUK WACCE TAYI ZAN FADAMUKU KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DANA SHIRYA MUKU WANDA KO WACCE MACE TANA BUKATAR SANIN SU A MATSAYIN NA MACE IN KINA BUKATA A WHATSAPP KAWAII ZAKI MUN MAGANA KARKI A JIYE MUN NUMBER KI A COMMENTS KUMA IN KINYI MAGANA A WHATSAPP KI FADI BUKATAR KI BAWAI KICE SALAM KAWAI KIYI SHIRU BA KUMA KUSANI NI NAMIJI NE DAHEER MUHAMMAD M.D.A SARKIN BAKA 08060004005

Zan Kuma Kara Yin Free Class Akan HAUSA AFFILIATE MARKETING don Samun Free Class din Nan kuyi Joint group din muhttps://...
12/11/2023

Zan Kuma Kara Yin Free Class Akan HAUSA AFFILIATE MARKETING don Samun Free Class din Nan kuyi Joint group din mu

https://chat.whatsapp.com/LuSJhcEOC953ZmDAANg6kJ

ko kayi mun magana a Whatsapp din 08060004005

WhatsApp Group Invite

Alhamdulillah Da Wannan Kasuwancin Na Affiliate Marketing Ina kira ga kowa Da Yazo Yayi register Da HAUSA AFFILIATE MARK...
23/10/2023

Alhamdulillah Da Wannan Kasuwancin Na Affiliate Marketing Ina kira ga kowa Da Yazo Yayi register Da HAUSA AFFILIATE MARKETING COURSE don bunkasa kasuwancin ku na online ku dinga Bibiyana akwai full bayani akan HAM COURSE DAHEER MUHAMMAD

Address

Ringim Jigawa
Bauchi
2152

Telephone

+2348060004005

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Hada Amare Da Uwargida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share