25/06/2021
Aslm yan uwa da abokan arziki inana muku fatan Al khaire am bakomaibane mun kikiri fannan shafin saboda muringa tautaunawa akan abubuwan dasukeda munmu arayuwarmu dama qasarmu kowa xai iya bada shawar wari akan qasarmu dama duniya bakiya Allah yasa mudache ameen ya Allah