10/05/2023
KU GYRA JIKI IYAYE MATA
CIWON SANYI INFECTION
MAN YAN MATA GRP 08060004005
FITA TA DAYA KUYI MANA COMMENTS DA LIKE SHI YAKE KARAMANA KARFIN GUIWA
Kuyi Hakuri ku bi rubutun nan a hankali ku karanta shi a nutse domin Na gama duk wani bayanin ciwon sanyi Ran katakaf A Cikin Wannan Rubutu Har bayanin Yadda Ake Hada Maganin Gaba Daya Wacce kuma bazata iya Hadawa ba Ina Saida hadadde Ina Aikawa ko Ina Zanyi bayani tun daga Fita ta daya har zuwa fita ta hade a gu daya cikin wannan Rubutun kawai dai masu karatu ku Natsu ku karanta
MENENE CIWON SANYI (INFECTION)
AMSA
ITA CUTAR CIWON SANYI WATA KWAYAR CUTA CE TA BACTERIA KE HADDASATA WACCE TURAWA SUKE KIRANTA da SUNA (Neisseria Ghonorea), SANNAN ITA WANNAN CUTA TANA RAYUWA NE A WAJE ME DANSHI A JIKIN DAN ADAM MACE KO NAMIJI BA WAI DON AN KIRATA DA CIWON SANYI HAKAN YANA NUFIN SANYI NA YANAYIN DUNIYA KE KAWOTA BA AH A AN KIRATA DA CIWON SANYI NE SABIDA ITA CUTAR GUN JIQA /DAMSHI TAKE ZAMA A JIKIN DAN-ADAM. MISALIN INDA CUTAR TAKE ZAMA
Farji=farjin mace wani kogo ne da baya rabuwa da jiqa/damshi, Shiyasa da zarar cutar ta Shiga ciki sai Tayi wahalar Fita koh Warke wa
Mahaifa /Mafi Tsara =duka Wadannan Wuraren Basa rabuwa da damshi
ALAMOMIN CIWON SANYI (INFECTION)
MAN YA MAN YAN ALAMOMINSA SUN HADA DA
JIN CIWO KO ZAFI YAYIN FITSARI
FITAR FARIN RUWA KAMAR MANIYYI GA NAMIJI GA MATA ME KAURI KAMAR KOKO KOH KAMU ME WARI KOH ME QARNI KOH MARAR KO DAYA DAGA CIKIN BIYU TURAWA NA KIRANSA DA (GLEET).
QAIQAYIN FARJI Koh QURARRAJI KOH RAJEWARSA KOH JIN ZAFINSA MUSAMMAN LOKACIN JIMA'I
KUMBURIN "YA YAN MARENA GA MAZA
RASHIN JIN CIKAKKIYAR GAMSUWA LOKACIN JIMA'I
Saidai wasu bata nuna musu da kowacce irin alama, sannan baza a iya gane cewa tana da ita ba ko bata da ita ba, saidai in an je asibiti an yi gwaji a kan hakan Sannan ita wannan wacce bata nuna alama tafi bada matsala sosai musamman in ta Dade a jiki ba a ankare ba.
MATSALAR DA WANNAN CUTA TAKE HAIFARWA GA MATA DA MAZA
Matsalar rashin haihuwa ta hanyar kassara kwayoyin da ke Samar da ciki, sai kaga mace ta qi haihuwa.
Tana haddasa wani ciwon ido me suna (Opthalmia Neonatorum) ga jarirai, Wanda mace me ciki kan iya gogawa yaro ta hanyar fitowarsa ta farji, tunda dama nace cutar tana zama a mafitsara da SAURANSU
Tana sa zubar Ciki Bari
Raunin Qarfin Maza kuta da zubar farin ruwa
Tabbas ciwon sanyi na mata da maza babbar matsala CE ga rayuwar mu YAN Adam har ma takan yi barazana ta fuskar auratayya sannan ita wannan cutar takan kamata wasu daga cikin sassan jikin mutum. Nah sha jin wasu masu tallen maganin gargajiya suna ta yada Qarya da Qarerayi Cewa wai Ciwon Sanyi Sanyi Ne Na Qorama koh na ruwa koh na damshi Wai shi ke Haddasa wannan ciwo na sanyi (INFECTION), Wanda kuma ba haka bane Qarya suke yi suna fadan hakan ne kawai domin kasuwancinsu ya yi armashi ga jahilai wadanda basu sani ba domin kai daga jin irin wannan talla kai ka San babu bincike a cikin tsarin. Suna yada Jita Jita ne kawai labarin Qanzon kurege Ne kuma Allah zai iya kamasu da laifin yada Qarya a kan abinda basu yi bincike a kai ba Ita dai wannan cuta ta sanyi (Wato Infection) akwai hanyoyin da ake daukarta kamar haka
HANYOYIN DAUKAR CIWON SANYI (INFECTION)
Sex= hanyar da aka fi saurin daukarta shine yin jima'i (s*x) da Wanda yake da ciwon sanyin mace ko namiji idan kai baka da ciwon in har ka yi jima'i da me ciwon sai ka/ki kamu, shiyasa ake son a dinga gwaji kafin a yi aure ko Qarin aure ga maza masu auren mata sama da daya
Shiga bayan dakin da yake da Qazanta ko kuma Wanda kowa da kowa yake shiga, misali kamar gidan wanka na kasuwa (Public Toilet).
Shigar baqin aljani (jinnul ashiq)jikin mace ko shigar baqar aljanah jikin namiji musamman in suna zuwa muku a mafarki suna yin jima'i da ke/kai zasu iya sa ma wannan kwayar bacteria din ta ciwon sanyi (infection) Sabida suna jima'i da mutane kacha kacha a cikin Barci zasu iya dau kowa a jikin wata/wani su sa ma/miki
To a taqaice dai wannan shine hanyar da aka fi saurin kamuwa da ciwon sanyi (infection zamu Shigaba Masu Bukatar maganin infection hadadde Munada shi Ina Turawa a ko Ina Ga Masu Bukata Sunana Muhammad kar wata ta kirani tace mun ta dauka mace ce Admin
MUHAMMAD DAHEER ALIYU✍️
M.D.A SARKIN BAKA 08060004005