S.U AMINU

S.U AMINU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from S.U AMINU, Men's clothes shop, Ajiya Adamu Road, Bauchi.

https://www.facebook.com/100044713081579/posts/773231620843934/
11/05/2023

https://www.facebook.com/100044713081579/posts/773231620843934/

MAI HANKALI KE GANEWA:

Wani daga cikin magabata ya ce:

Ka bar sirrinka a tsakanin abu biyu: RANKA DA UBANGIJINKA.

A duniya ka yi kwaɗayin samun yardan abu biyu: MAHAIFIYA DA MAHAIFINKA.

A ya yin tsanani ka nemi taimakon Allah da abubuwa biyu: HAƘURI DA SALLAH.

Kar ka ji tsoron abubuwa biyu: ARZIKI DA MUTUWA domin suna hannun Mai Rahama ne.

Abubuwa biyu kar ka ambace su: KYAUTATA DA KA YI MA MUTANE DA MUNANAWAN DA MUTANE S**A YI MAKA.

Abubuwa biyu kar ka manta da su har abada: ALLAH DA GIDAN LAHIRA.

✍️ UMAR SHEHU ZARIA
18 Shawwal, 1444
(08/05/2023)

Good morning
07/05/2023

Good morning

Address

Ajiya Adamu Road
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S.U AMINU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share