19/09/2023
A jiya neh litinin 18/9/2023 Kungiyar nan me suna a turance muka samu Daman ziyartar daya daga cikin manyan makarantun koyarda Qurani me girma anan cikin garin Bauchi (MARKAZI) a inda muka bada taimakon abinci da ruwa Domin rage musu radadi da yunwa da muke fama da ita a kasa Baki daya, Allah ya Kara dafa Mana 🤲
Sign;
Abduljalal Yareema s Pawer
For Chairman
ABUBAKAR MUSA (Habu Mancy)