Yan uwan junnah

Call Directions

Yan uwan junnah Political appeared

25/07/2026
JAGORA NA GARI
25/07/2026

JAGORA NA GARI

ga allah muke nema.....
24/07/2026

ga allah muke nema.....

A DAREN NAN..Jiragen yaki na kasar Saudi Arabiya sunyi luguden wuta a tashar ruwan Hodeidah dake kasar Yemen, hakan ya b...
24/07/2026

A DAREN NAN..

Jiragen yaki na kasar Saudi Arabiya sunyi luguden wuta a tashar ruwan Hodeidah dake kasar Yemen, hakan ya biyo bayan sabon rikicin da ya sake ɓallewa tsakanin Saudiyya da mayakan kasar Yemen...

Dama dai su mayakan na Yemen sun sanar da hana jiragen ruwan saudiya shigewa ta mashigar ruwan Bab al-Mandab, mashigar da take da tasiri sosai musamman ga kasar Saudiyya domin ta nan take shigewa da danyen man fetur da gas kowacce rana..

Shi wannan sabon rikicin ana ganin zai kara ta'azzara lamuran tattalin arzikin duniya sakamakon datse mashigar da mayakan Yemen sukayi..

Akwai kyakkyawan zaton cewa mayakan Yemen zasu kai hare haren ramuwar gayya a tashar ruwan Saudiya ta Yanbu wacce kusan ita kadai ce take cikekken aikin fitar da man fetur din Saudiyya zuwa kasuwannin duniya...

Allah ya kyauta....

17/07/2026

Address

Faskari
Faskari

Telephone

+2348066148682

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan uwan junnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share