Abubakar sani dan alkali

Abubakar sani dan alkali Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar sani dan alkali, Baby & children's clothing store, sabon layi funtua katsina, Funtua.

Alllah ya karawa rayuwarka albarka
26/05/2026

Alllah ya karawa rayuwarka albarka

26/05/2026
26/05/2026
02/09/2023

Assalamu,alaikum

27/08/2023

“Ku Nuna Mana Tsantsa Kishin da kuke yiwa Addinin musulunci wajen yaɗa wannan Saƙo ga sauran Al'ummar Musulmi”

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS).

Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.

BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu Tsageru Daga Cikin Yahudawa Suke Shiryarwa Wanda Yana da ILLa Sosai.

Domin Yanzu Anyi IttiQakin Cewa Ba Abin da Yake Saurin Rufta Mutum Zuwa Zinace-zinace Kamar Shi KaLLon BLue FiLms Ɗin Wanda Zamani Yazo da shi, Ba Ga Namiji ba, Ba Kuma Ga Mace ba.

Babban Abin Takaici Yanzu Yan Mata Sunfi Kowa Qwarewa Wajen Iya KaLLon Wnnn LaLaci na BLue FiLms.

HUKUNCIN SA:

KaLLon Tsaraici Haramun Neh a Shari'ar MusuLunci in Banda Na Matarka Ko Na Mijin ki, BaLLantana Kuma KaLLon Saduwa Tsakanin Mazinata, Wnnn Abune Mai MatuQar Muni Sosai.

Allah Yana Cewa:

"Ka Gayawa Muminai Maza su Rintse Idanuwansu Daga KaLLon Haram Kuma Su Kiyaye Daga Yin Zina".

'Yan Uwa Mu Kiyaye, Duk Wanda Yake KaLLon Irin Waɗannan Abubuwan to LaLLai Yayiwa ALLAH Tawaye.

A Wani Gurin ALLAH Yana Cewa:

"Kada Ku Kusanci Zina hakika ita Zina ALfasha Ce Kuma Mummunar Hanya ce".

Kunga Saboda HaLakan da Take Cikin Zina, Sai ALLAH Yace Kada Mu Kusanceta, shi Kuwa Irin Wnnn KaLLon Yakan Sanya Masu Yinsa su Afka Cikin Zina Kai Tsaye.

Manzon Allah (S.A.W) Yana Cewa:

" ALLAH ya Tsinewa Mai kallon Tsaraici da Kuma Wanda Ake KaLLon Tsaraicin nasa".

Daga Qarshe Ina Qara Jawo HankaLin Masu Yi su Tuba su Daina.....!!!
Don ALLAH Daure ka Rubuta Ameen Bamusan tawa Za'a Karɓa Ba...

Sannan KaLLon Fina-finan Batsa Yana Kai Mutum Zuwa ga Aikata Mummunar Ɗabi'ar Nan ta Istim'na'i Wacce Itama Tana da iLLoLi Ga Lafiya.

Ya ALLAH Ka Tsarkake Mana Zukatan Mu, Ka Kare Zuri'ar Mu Daga Afkawa Cikin Mummunar BaLa'in Dake Tattare Da KaLLon BLue FiLms.🙏🙏🙏

ALLAH Ya Qara Shiryar da Mu da ƴan Uwan mu baki ɗaya Ameen

FATA NAGARI, LAMIRI: Nan Gaba Kadan A Nijeriya Insha Allah SaiBuhun Masara - N8000Buhun Takin - N7000Buhun Shinkafa - N9...
26/08/2023

FATA NAGARI, LAMIRI: Nan Gaba Kadan A Nijeriya Insha Allah Sai

Buhun Masara - N8000
Buhun Takin - N7000
Buhun Shinkafa - N9000
Buhun Suga - N8000
Albashi (Salary) - N100,000.
Kwalin Talia - N2500
Buhun Madara - N15000
Man Fetir - N80 per litre
Gasoline - N150 per litre
Flower - N4000

In Sha Allah kafin Tinubu ya sauka sai wayan nan abubuwan sun sauka kasa fiye ma da yadda na rubuta, In Sha Allah sai mun sami saukin rayuwa da yardan Allah ya hayyu ya qayyum.

Mu yi ta addu'a kawai sauki na nan tafe bi'izinillahi...

Address

Sabon Layi Funtua Katsina
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar sani dan alkali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share