LegendBash

LegendBash Healthcare

Permanently closed.
27/11/2024

DAN UWA MATSO KAJI:

Kowa kaga ya samu wata dama to tabbas wani fitacce ya sami irin wannan damar yayi zamanin kafin shi.

Ka sani in kai mai alkairi ne ko mai sharri lokaci zai zo ya shafe ka tare da zamanin ka..Kuma tabbas za'a yi maka tambaya kan ni'imar da aka yi maka

Don haka kar kayi wasa da damar da Allah ya baka. Haka nan kada wata ni'ima ta sanya ka zama mai wulaqanci domin komai yana da karshen lokacinsa.

Kar kaki taimakon addini ko watsi da al'ummar mu kaki kulawa da kowa. Kada kaji dagawa da isa har kana tozarts wani.. komi yayi farko yana da karshe

Mu sani tarihi adali ne, kuma tarihi baya tausayi baya tsoro zai ambace ka a wata rana, ya bada labarin yadda kayi a rayuwar ka

Allah ya bamu dacewa, amin

Mubashir Mustapha..✍️

19/11/2024

πŸ’–TSARABAR MASOYAπŸ’–
sau da yawan lokuta mutum yana yin anfani da soyayya domin ya manta da matsalolin da suke damun shi: saboda kamuwa da soyayya yana taso da Ζ™wayoyin nishaΙ—iπŸ˜ƒ kuma shike sa mutane acikin farin ciki πŸ˜ƒ sannan su manta da matsalolin rayuwa dake damun su na Ι—an wani lokaci, don haka akwai yuwuwar zaka faΙ—a cikin damuwa idan kana yin amfani da soyayya domin ka manta da wasu matsalolin rayuwa muddin masoyiyarka ta rabu da kai, saboda matsalolin da kake gujewa toh watarana zasu sake bibiyar ka don haka akula.
πŸ’”πŸ’”πŸ’” πŸ’”πŸ’”πŸ’” πŸ’”πŸ’”πŸ’”
YAWAN FARGABAR MAI ZAI FARU NAN GABA:
Idan ya kasance mace ta dogara ne ga namiji gurin samun na kashewa ko kuma idan tana ganin auran shi zaisa ta samu rufin asiri, to lalle zata shiga cikin damuwa idan wannan saurayin ya rabu da ita ba tare data ankare da cewa dalilin shiga cikin baΖ™in cikin nata shine rashin rufin asiri ba,
πŸ’šπŸ’šπŸ’š πŸ’šπŸ’šπŸ’š πŸ’šπŸ’šπŸ’š
amma da ace tana da rufin asiri (hanyar samun kuΙ—aΙ—e) da kuwa baza ta shiga damuwa ba don saurayin ta mai wadata ya rabu da ita. Zata iya yin kuskuren fahimtar cewa son da take yi mishi ne yasa ta shiga cikin damuwa alhali kuwa ta shiga cikin damuwa ne saboda fargabar yadda rayuwarta zata kasance nan gaba don haka ake nutsuwa awajan yin tunani mai kyau kuma adage dayin addu,a Allah shike warware matsaloli bakowaba don haka a dogara da Allah.
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
Wani lokacin kuma Saboda ka rabu da laΖ™abin ka na miji ko mata: akwai yuwuwar zakaji ba daΙ—i, zaka ji a ranka kamar baka tare da kowa ko kuma ka shiga cikin damuwa idan kaji tamkar baka da wani gurbi a cikin al'umma dake sawa ana yi maka kallon mutunci ko babu wani abun da kake taΙ“ukawa ga al'umma. Alal misali, shin ka san wani wanda yakeji da kanshi asa'ilin da yake riΖ™e da muΖ™amin babban manajan wani shahararren kanfani amma bayan kanfanin nan ya kore shi sai ya rabu da wannan ji-ji da kan?
πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ
To dalilin da yasa ya daina wannan ji-j

23/09/2023

Allah Ζ³asa Muna
Da Rabon Shiga
ALJANNAH 🀲πŸ₯° Alfarmar Annabin Rahama ο·Ί

Allah kasake sakamana Imani acikin rayuwar mu
26/03/2022

Allah kasake sakamana Imani acikin rayuwar mu

🀲ya Allah kajikan musulmi ya Allah kajin ma haifina yah Allah kasa yahuta yah Allah kasa aljannace makomarka yah Allah k...
15/03/2022

🀲ya Allah kajikan musulmi ya Allah kajin ma haifina yah Allah kasa yahuta yah Allah kasa aljannace makomarka yah Allah kagafarta Masa darahama yah Allah kajinla babana kasa kahuta ameen sum,ma amen yarabbih😭😭😭😭

23/10/2021
21/09/2021
Follow this page  # tgif
24/08/2021

Follow this page # tgif

TGIF
24/08/2021

TGIF

Address

Bolari West
Gombe
NEARMUSQUDBOLARIWESTKUMBIYAKUMBIYADOGONDIBINOSTREET

Telephone

+2348132915913

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LegendBash posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to LegendBash:

Share