FaF Shoes

FaF Shoes FaF SHOES ๐Ÿ‘Ÿ
Quality Shoes for Everyone
Online & Physical Store
We deliver everywhere ๐Ÿ“ฆ
WhatsApp/Call: 2349030318667 / 09039637557

โœจ BARKA DA ZUWA FaF Shoes! โœจMuna farin cikin sanar da ku ฦ™addamar da FaF Shoes โ€“ inda inganci, salo da araha s**a haษ—u w...
01/01/2026

โœจ BARKA DA ZUWA FaF Shoes! โœจ

Muna farin cikin sanar da ku ฦ™addamar da FaF Shoes โ€“ inda inganci, salo da araha s**a haษ—u waje guda ๐Ÿ‘Ÿ๐Ÿ’ฏ

A FaF Shoes, muna kawo muku:
โœ… Takalma masu ฦ™arfi da ษ—orewa
โœ… Salo na zamani (classic & trendy)
โœ… Na maza da mata
โœ… Farashi mai sauฦ™i, inganci mai ฦ™ima

Ko na aiki, biki, taro ko yau da kullum โ€“
FaF Shoes shine zaษ“inka na gaskiya! ๐Ÿ”ฅ

๐Ÿšš Muna Delivery zuwa koโ€™ina a Nigeria
๐Ÿ“ Address: Gombe State, Nigeria
๐Ÿ“ž WhatsApp/Call:
09030318667 | 09039637557

๐Ÿ“ฉ Turo mana da sako yanzu domin yin oda
๐Ÿ‘ Bi shafinmu don samun sabbin kaya da rangwame

FaF Shoes โ€“ Mataki na gaba a salo! ๐Ÿ‘žโœจ

Barkan mu da Sabuwar Shekara.

Amare da Angwaye Allah ya baku zaman lafiya ๐Ÿคฒ.Wacce aka Aure mata miji kuma Allah ya baki hakuri ๐Ÿ˜Œ.Wacce aka aure mata s...
28/12/2025

Amare da Angwaye Allah ya baku zaman lafiya ๐Ÿคฒ.

Wacce aka Aure mata miji kuma Allah ya baki hakuri ๐Ÿ˜Œ.

Wacce aka aure mata saurayi kuma dama can ba mijin ki bane ๐Ÿ˜’.

Wanda ya tsinci katin auren budurwar sa a status kuma dama can ba matar ka bace ๐Ÿ™„.

Wacce aka mata alkawarin aure December kuma ya gudu ayi hakuri lokaci ne baiyi ba ๐Ÿšถ.

Ataru duk mubawa juna hakuri mu rungumi kaddara ๐Ÿค—.

Allah ya huci zuciyan kowa ๐Ÿ™.

FaF SHOES ๐Ÿ‘Ÿ
Quality Shoes for Everyone
Online & Physical Store
We deliver everywhere ๐Ÿ“ฆ.
Location: Gombe State Nigeria
WhatsApp/Call: 2349030318667 / 2349039637557

Barkanku da Juma'a, Alkhairan cikin wannan Rana mai Albarka ya Allah ka sadamu dashi ๐Ÿคฒ.In Sha Allah Ranan 01-01-2026 zam...
26/12/2025

Barkanku da Juma'a, Alkhairan cikin wannan Rana mai Albarka ya Allah ka sadamu dashi ๐Ÿคฒ.

In Sha Allah Ranan 01-01-2026 zamu fara kawo muku Takalma na Zamani da dai sauransu.

FaF SHOES ๐Ÿ‘Ÿ
Quality Shoes for Everyone
Online & Physical Store
We deliver everywhere ๐Ÿ“ฆ.
Location: Gombe State Nigeria
WhatsApp/Call: 2349030318667 / 2349039637557

Address

Gombe
760212

Telephone

+2349039637557

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FaF Shoes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FaF Shoes:

Shortcuts

Share

Category