UA BIRMA

UA BIRMA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from UA BIRMA, Men's clothes shop, Gombe.

10/06/2024

Idan ya zamto baka karbar nasiha ko amsar gyara, ka mayar da kanka Gwani! Kanka a sama kanajin kafi kowa. Rayuwar ka ta zamto qin gaskiya da raina mutane.
DUNIYA FA TA AURE KA MALAM!๐Ÿ˜’๐Ÿ‘Œ

05/06/2024

Idan ya zamto kafi damuwa da ka burge mutane ko da zaka sabawa ubangijin ka, ka kuma bata lahirar ka don Duniyar wani!
DUNIYA TA AURE KA๐Ÿ‘Œ

04/06/2024

Idan ya zamto kwana biyu zuwa uku baka bude Qur'anin ka ba. (wai Baka da lokaci)

DUNIYA TA AURE KA๐Ÿ‘Œ

03/06/2024

Idan ya zamto kana jinkirta sallah, baka jiran sallah sai dai sallah ta jiraka, kuma baka zuwa jam'i
DUNIYA TA AURE KA๐Ÿ‘Œ

13/02/2024

Allah shiryi mutanen mu๐Ÿ˜ข

13/02/2024

Ta faru ta qare anyi Wa me dami daya sata๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

11/02/2024

Zaman lafiyarka yanzu idan anyi magana kayi murmushi, idan tayi tsawo kace Allah ya kyauta idan an takura maka kabar gun.

11/02/2024

Da zunubi babba da karami dukkaninsu sabon Allah ne.
Kada ka duba kankantar zunubi ka duba girman wanda zaka sabawa. ๐Ÿ“Œ

10/02/2024

Ba abinda yafi dadi kamar katashi zuciyarka cike da qaunar Annabi Muhammad (SAW) ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ

09/02/2024

Idan zuciyar ki ta raya miki ki bayyana tsaraicin ki, to ki bayyana iya sashin da k**e so wutan jahannama ta ฦ™ona!

โ€๏ทฝ ๏ดฟ ุฅู†ูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ูˆูŽู…ูŽู„ูŽุงุฆููƒูŽุชูŽู‡ู ูŠูุตูŽู„ูู‘ูˆู†ูŽ ุนูŽู„ู‰ ุงู„ู†ูŽู‘ุจููŠูู‘ ูŠูŽุง ุฃูŽูŠูู‘ู‡ูŽุงุงู„ูŽู‘ุฐููŠู†ูŽ ุขูŽู…ูŽู†ููˆุง ุตูŽู„ูู‘ูˆุง ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆุณูŽู„ูู‘ู…ููˆุง ...
09/02/2024

โ€๏ทฝ
๏ดฟ ุฅู†ูŽู‘ ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ูˆูŽู…ูŽู„ูŽุงุฆููƒูŽุชูŽู‡ู ูŠูุตูŽู„ูู‘ูˆู†ูŽ ุนูŽู„ู‰ ุงู„ู†ูŽู‘ุจููŠูู‘ ูŠูŽุง ุฃูŽูŠูู‘ู‡ูŽุงุงู„ูŽู‘ุฐููŠู†ูŽ ุขูŽู…ูŽู†ููˆุง ุตูŽู„ูู‘ูˆุง ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆุณูŽู„ูู‘ู…ููˆุง ุชูŽุณู’ู„ูŠู…ู‹ุง.
Juma'at Mubarak๐Ÿ˜

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UA BIRMA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share