15/06/2025
Assalamu alaikum
"yan uwa muna masu baku hanquri akan jinmu shiru da kunkayi kwana biyu yafarune asanadiyar waɗansu ƴan gyare-gyare da munka gabatar awannan kamfanin namu mai Albarka mai suna Dangaladima tailoring design, insha Allah zamu cigaba da ayukkanmu kamar yadda munkasaba domin jindadin abokan kasuwancinmu
jindaɗinku shine Alfahrinmu
Abubakar usman Dangaladima
CEO Dangaladima Tailoring Design