Alkhamees cosmetics

Alkhamees cosmetics Mun Samar muku da kayan kwalliya da kayan Yara a farashi Mai sauki

03/04/2023
Yara yan wata uku zuwa sama
25/03/2023

Yara yan wata uku zuwa sama

Nayafi sabon yayi
25/03/2023

Nayafi sabon yayi

AMFANIN LEMON FATA DA DANYAR CITTA DON INGANTA LAFIYAR JIKI.ku samu lemon Fata guda 3.Danyar citta guda 3.Sai ku yayyank...
16/03/2023

AMFANIN LEMON FATA DA DANYAR CITTA DON INGANTA LAFIYAR JIKI.

ku samu lemon Fata guda 3.
Danyar citta guda 3.

Sai ku yayyanka lemon kowannensa gida biyu.
sai ku fere bayan cittar.
Kusanya su duka a tukunya ku zuba ruwa litre daya.
Ku barshi ya dahu minti 20 zuwa minti 25.
Kusha Kofi daya da safe daya da daddare tsawon kwana 4.

Wannan hadi yana wanke dukkan sassan jiki,musamman Koda(kidney). Karin karfin jiki, sannan zaku ji jikin ku yayi dadi.

Ku sani banda masu shayarwa.

Kuyi following na page na mu wato:
Alkhamees cosmetics

15/03/2023
Hanyoyin Dawo da Fata ta Halitta                  (Natural Skin)Na samo muku hanyoyin gyaran Fata na gargajiya .Wanda za...
19/02/2023

Hanyoyin Dawo da Fata ta Halitta
(Natural Skin)
Na samo muku hanyoyin gyaran Fata na gargajiya .Wanda zai sa Fata kyalli,santsi,laushi da kuma kyau sosai.
Na gwada wa abokai sunyi nima nayi yayi sosai. Munyi amfani dashi na tsawon sati daya yanzu.

Kayan da ake bukata

1, Blueseal Vaseline
2, Johnson or cussion baby

Yadda ake amfani dashi

Cokali 5 na Blue seal vasiline
Cokali 4 na cussion baby ko Johnson man jarirai.

Kuyi amfani dashi a madadin man gyaran fata da kuke amfani dashi yayin kwanciya bacci.

Ku shafa a yayin da fatar ku take a bushe, kada kuyi amfani da tawul a yayin tsantsane ruwan jikin ku bayan wanka.

Ga Wanda suke da Fata mai meko kuyi amfani da Neutrogena oil a madadin cussion na jarirai.

Ku sani cewa; yara zasu iya amfani da shi.

Dan Allah kuyi sharing

Agogon hannu eleven in one
09/02/2023

Agogon hannu eleven in one

BONANZA! BONANZA!! BONANZA!!!
07/02/2023

BONANZA! BONANZA!! BONANZA!!!

Address

Primary Gandun Sarki
Hadejia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkhamees cosmetics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share