26/06/2025
Good morning. Allah yasa munshiga a sa'a alkhairin dake ciki Allah ya hadamu dashi sharrin dake ciki Allah ya tsare mu ya kare mu daga gareshi. Allah ya biya mana buqatun mu na alkhairi ya shige mana kan gaba a dukkan lamuran mu ya dafa mana ya bamu lafiya da zama lafiya ya tsare mu ya kare mu daga dukkan sharri alfarman annabi da alqurani.