Husbashworld

Husbashworld Men and women design

06/08/2025

Kaɗan daga cikin Abubuwan da suke saurin kashe Ɗan kasuwar crypto (Trader).

Musamman wanda yake short time investment:

1. "OVER TRADING" : Yawan Trading a kasuwa yana ɗaya daga cikin abubuwan da suke kashe Trader musamman "sabon Trader".

Domin kuwa Idan har zaka ce kullum sai ka shiga kasuwa to kasani kamar kana cewa ne:
"kullum sai Kasuwa ta tafi Alƙiblar da kake so tabi"

Idan har kana tunanin kana iya yiwa kasuwa dole To kasani cewa bazaka taɓa iya juya kasuwa,(You can't control the market).
Abun da kawai zaka iya juyawa shine kanka da kuma Jarinka.

Shawara da zan baka:

~~. Ka gujewa Trading kullum, karka ruɗe don kaga mentor Ka Yana posting Hotonan Chart Yana cewa ya shiga, yaci riba, Ina tabbatar maka majorityn irin wannan ba gaskiya bane, Asarar da suke yi ta wuce ribar da suke samu.

Kuma yana da kyau kasan wani abu game da wanda suke jima a cikin kasuwa:

1. Ba yau ya fara Trading ba, yana da experience na shekara da shekaru.

~~. 70% na masu Posting chart wallahi ba shiga sukeyi ba!, kawai suna analysis ne su ɗora, aikin su kenan.
kuma duk Trader na gaske wanda yasan kasuwa ya fahimci kasuwa, baya shiga kasuwa Kullum.
Domin yasan ba kullum ake samun Opportunity a Kasuwa ba.

2. Trading with money that's not yours: shiga kasuwa da kuɗaɗen da suke ba naka ba, yana saurin kashe Trader.

koda kuwa STRATEGY da kake Amfana dashi wajan shiga kasuwa me kyau ne. Domin kuwa idan har ba kuɗinka bane bazaka dinga barin TRADE ɗin yana abun da ya dace ba, dalili kuwa shine:

~~. Emotion: Yana wa Trader matuƙar wahala Controlling Emotions ɗin sa, musamman idan bada kuɗinka kake trading ba, ko kuma kuɗaɗe masu yawa wanda bazaka iya jure Asarar su ba. Amman zaka samu sauƙi matuƙa idan har kana Trading ne da kuɗinka (Money that you can afford to loose).

Shawarar da zan baka:

A koda yaushe ka tabbatar ka kalli adadin abun da zaka yi Loosing kafin ka kalli girman Abun da zaka samu. Yana da muhimmanci sosai.

Kasani Ma'aunin da kowane kalar Trader yake Amfani dashi wajan lissafa Asara da faɗuwa shine RRR (RISK T REWARD RATIO), kaga ko Anan sai da "RISK" ya fara zuwa kafin "REWARD". Kenan dai a koda yaushe ka kalli girman Asarar kafin ka danna "BUY"☺️.

A matsayinka na Trader a koda yashe ka kasan ce ɗalibi ga kasuwa. Idan kayi Asara karka fusata, ka nutsu ka duba inane kayi kuskure.
A wannan lokacin Kaga kenan kasuwa ta koya maka Darasi, kuma ka ɗauka. Nan gaba ba zaka maimaita irin wannan Abin da kayi ba.

Wannan shine abun da zan ce a takaice!

Allah ya bamu Sa'a!

Idan ka ƙaru da wani Abu kayi sharing zuwa wasu domin suma su ƙaru!

Thanks!


Credit = Bashir

04/08/2025

Monday tushen aiki

03/08/2025

Tambaya

Wai tsakanin TALAKA da MAI KUDI waye yafi bukatar wani????????

30/07/2025

Sannu ko

30/07/2025
29/07/2025

Alhamdulillah we wake up alive today,
We pray the rest of the day to be fruitful
Ameen

28/07/2025

Nothing excites the uneducated more than seeing a graduate struggle to find a job.🤔🤔🤔

28/07/2025

Raining season

16/05/2024

Kai Da Kake Tsoron Yin Aure Saboda Kar Kasha Wahala, Yanzu Daɗi Kake Ji?
Dan Allah Yaushe Rabon Ka Da Cin Kaza?😂

W-COIN themselves were surprised at how people took their own thing with two hands and said "W-COIN serious now".In rece...
13/05/2024

W-COIN themselves were surprised at how people took their own thing with two hands and said "W-COIN serious now".

In recent years, every link to government funding and grant and scholarship was not the same as we didn't, but most of us didn't get either. Then in the cold water minings they collect money from the white people they bring it to us, keep mining well there are blessings in it.

In the latest mining that is not long to start now, keep on W-COIN, it'll be a great mining that will give a lot of blessings by Allah's grace.

Those who haven't started here is the link
👇
https://t.me/wcoin_tapbot?start=NzE2NDYzODg5MQ==

Address

A. H. A Plaza Tudunwada Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Husbashworld posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Husbashworld:

Share