Yongkwaps

Yongkwaps Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yongkwaps, Women's clothes shop, V12 zaria Road by Lagos street, Kaduna.

29/04/2022
22/05/2021

ABIN ƁOYE YA FARA BAYYANA: Munga Mutane 2 Sun Diro Daga Jirgin Shugaban Sojojin Najeriya Kafin Yayi Hatsari, Inji Wasu Shaidun Gani Da Ido

Wasu shaidu dake kusa da inda hatsrin jirgin saman da ya kashe shugaban sojojin Najeriya ya faru, sun bayyana cewa, sun ga wasu mutane 2 sun sauko daga saman jirgin, da lema kuma s**a bace kafin jirgin yayi hatsari.

Bidiyon wanda Daily Post ta ruwaito ya nuna wani yana magana da Pidgin inda yace sun ga mutane sun sauko amma basu san inda s**a yi ba.

Hadarin dai ya faru ne a yammacin jiya Juma’a inda rahotanni s**a bayyana cewa, duka wanda ke cikin jirgin basu tsira ba.

28/04/2021
21/02/2021
17/02/2021

YADDA ZAKA SAMU C.A.C KYAUTA Get link Facebook Twitter Pinterest Email Other Apps - October 24, 2020 Assalamu Alaikum.Barkanmu da sake saduwa a wannan shafi mai albarka.Yau inshaAllah zamuyi bayani akan yadda zaka samu certificate na Coperate affairs C.A.C . Kyauta Akokarin da Gwamnatin Tarayya take...

Address

V12 Zaria Road By Lagos Street
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yongkwaps posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share