Oum Muhammad Business World

Oum Muhammad Business World Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Oum Muhammad Business World, Women's clothes shop, No 8 Zango Road Tudun Wada kaduna, Kaduna.

sunana Fatima babale (maman muh'd)Ina siyarda kowane irin kayan sakawa na mata da maza da yara laces,atamfa, material,shadda abaya da sauransu.ina adashen kayan sakawa da kayan kitchen kowane iri insha Allah.

29/06/2026

🤭🤭

29/06/2026

An gudanar da jana’izar mahaifiyar tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abu...
29/03/2026

An gudanar da jana’izar mahaifiyar tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja.

Manyan jiga-jigan ƙasa sun halarci jana’izar.
Allah ubangiji muke roko daya haskaka makwancin ta

Ba siyasa bace ta haÉ—a su, addini ne.Wannan zai tabbatar maka da cewa addinin muslunci addinin haÉ—in kai ne, ba addinin ...
29/03/2026

Ba siyasa bace ta haÉ—a su, addini ne.

Wannan zai tabbatar maka da cewa addinin muslunci addinin haɗin kai ne, ba addinin rarrabuwa da ƙiyayyar juna ba.
Copied

My beloved boys
28/03/2026

My beloved boys

28/03/2026

Allah ubangiji ya raya mun ku

Allah sarki rayuwa...Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma gidansa da ke Abuja, a unguwar A*o Drive...
28/03/2026

Allah sarki rayuwa...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma gidansa da ke Abuja, a unguwar A*o Drive, Maitama, inda yake karɓar gaisuwar ta’aziyyar rasuwar mahaifiyarsa.

Abun ba acewa komai fa
28/03/2026

Abun ba acewa komai fa

Ra ayin fauziyya D sulaiman
28/03/2026

Ra ayin fauziyya D sulaiman

Tsakani da Allah rabuwar genotype ma akwai zafi..
28/03/2026

Tsakani da Allah rabuwar genotype ma akwai zafi..

Address

No 8 Zango Road Tudun Wada Kaduna
Kaduna
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Oum Muhammad Business World posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share