Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah

Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah Dukkan mu’amala na gudana ta intanet cikin tsabta, ladabi da amana. Niyya ta aur

HALAL MATCH NAIJA
HALAL MATCH NAIJA ƙungiya ce ta Musulunci ta zamani (online kawai) wadda ke haɗa samari da ‘yan mata masu niyyar aure na gaskiya, bisa Al-Qur’ani da Sunnah.

URGENT APPEAL TO SAVE THE LIFE OF THIS ELDERLY MAN (FISABILILLAH)We are still appealing for support to complete the paym...
06/06/2026

URGENT APPEAL TO SAVE THE LIFE OF THIS ELDERLY MAN (FISABILILLAH)

We are still appealing for support to complete the payment for the surgery of this elderly man. We call on kind-hearted individuals to assist for the sake of Allah.

Let us take advantage of the blessings of this Friday by engaging in acts of charity and helping to save a human life.

Total Surgery Cost: ₦530,000

Amount Raised: ₦474,000

Balance Needed: ₦56,000

Please donate—even ₦500 can make a difference.
Do not let this opportunity pass you by.

BANK: Fidelity Bank
ACCOUNT NUMBER: 5600660592
ACCOUNT NAME: MANAL SPECIAL HOSPITAL

Kindly send your payment receipt via WhatsApp: 08037624598

May Allah reward you abundantly. Ameen.

NEMAN MACE MAI NIYYAR AURE Assalamu Alaikum Warahmatullah,Sunana Yusuf Umar, ina zaune a Potiskum, Jihar Yobe. Na yi kar...
21/05/2026

NEMAN MACE MAI NIYYAR AURE

Assalamu Alaikum Warahmatullah,

Sunana Yusuf Umar, ina zaune a Potiskum, Jihar Yobe. Na yi karatun Degree a Mechanical Engineering, kuma ina aiki a matsayin malami.

Na taba yin aure a baya, kuma ina da ɗa guda.

Ina neman mace mai kamun kai da tsoron Allah, wadda take da cikakkiyar niyyar aure. Ina fifita bazawara, ko wadda take da ɗa guda ko babu, amma abin da yafi muhimmanci shi ne: ✔️ Kyawawan halaye
✔️ Mutunta juna
✔️ Fahimta da zaman lafiya

Ba wai kyau kawai ba, a’a, ina neman mace ta gari wadda za mu gina rayuwa tare cikin aminci da soyayya halal.

Idan kina da sha’awa, ko kuma kina da wanda ya dace da wannan bayani, a tuntube ni cikin mutunci da ladabi.

Admin 09125001781 WhatsApp

Allah Ya sa alkhairi.

11/05/2026

MARRIAGE PROFILE (BAYANAN AURE

Jinsi: Namiji

Shekara: 29

Asali: Zamfara State

Harshe: Hausa

Aiki: Aikin NGO (Ayyukan jin kai)
Matsayin Rayuwa: Mai aiki da taimakon jama’a, mai kishin al’umma

Matsayin Aure: Mai aure
Yawan Mata: 2
Yara: 4

Lafiya:

Genotype: AA

Blood Group: B

Game da ni

Ni mutum ne mai tsoron Allah, mai son taimakon jama’a da kyautata rayuwa. Ina daraja iyali da zamantakewa mai kyau, kuma ina kokarin gudanar da rayuwar aure cikin adalci da fahimta.

Abin da Nake Nema

Ina neman mace ta gari wacce:

Tana da kyawawan halaye da tsoron Allah

Mai biyayya da mutunta aure

Mai son zaman lafiya da hadin kai

Wacce za ta taimaka wajen gina iyali nagari

Ga wacce ta shirya sai tayi ma admin magana ta Whatsapp: 09125001781

06/05/2026

🌸 AURE CONNECT 🌸

Gender: Female

Age: 20 years

Location: Potiskum, Yobe State

Education Background: Secondary School

Ga duk Wanda ya shirya da Gaske Nan Kusa sai yayi magana

Domin karin bayani, tuntubi admin ta WhatsApp. 09125001781

14/04/2026

SANARWA GA MASU NEMAN CONNECT NA AURE

Muna Da Tsari Guda Biyu ne kamar haka:

1. Wanda Sukayi Registration zamu cigaba da maimaita bukatar su har Allah yasa adace Domin contact din su Yana Cikin list a rubuce.

2. Masu Free su Kuma duk Sanda sunan su yariga ya Wuce a list din contact shikenan ba zasu kara jinmu ba sai Idan Sune s**a kara contacting din mu.

Allah Yasa Mudace Ameeen mungode

A tuntube mu a Whatsapp 09125001781

Ina Serious NAMIJI?
09/04/2026

Ina Serious NAMIJI?

08/04/2026

Ya Allah Ya Tsare Mu Dayin Zina Don tsarkin mulkin ka

08/04/2026

TUNDA MUKA SAKA REGISTRATION FEE MAYAUDARAN MAZA S**A DAINA DAMUN MU DA CEWA SUNA BUKATAR AURE

Domin samun aboki ko abokiyar rayuwar Aure tuntube mu a Whatsapp Contact admin 09125001781 Khairul Ummah foundation
09/03/2026

Domin samun aboki ko abokiyar rayuwar Aure tuntube mu a Whatsapp Contact admin 09125001781 Khairul Ummah foundation

BIODATA NA NEMAN AUREJinsi: NamijiShekara: 44Jiha: Kaduna StateYanki: Arewacin NajeriyaSana’a: Ma’aikacin gwamnati (Civi...
26/02/2026

BIODATA NA NEMAN AURE

Jinsi: Namiji

Shekara: 44

Jiha: Kaduna State

Yanki: Arewacin Najeriya

Sana’a: Ma’aikacin gwamnati (Civil Servant)

Matsayin Aure: Mai aure (mata daya da yara)

Genotype: AA

Abin da ake nema:
Mace Musulma
Mai karatun digiri (Graduate)

Daga Arewacin Najeriya

Mai kamun kai, tarbiyya da tsoron Allah

Domin karin bayani a tuntubi admin ta WhatsApp: 09125001781

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Domin Hadin Aure Don Raya Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category