30/12/2025
Su daina burge ki. Ki daina wahalar da kanki. Idan s**a yi girma da yawa, ga sak**akon su.
Ko basu zube ba, to wallahi zasu baki wahala. Ki gode wa Allahn da yay miki gata. Ki tsaya a yadda ya yi ki.