Arewa connect

Arewa connect Life is easy

28/12/2025

Alhamduliillah

Ina Masu Neman biyan Bukata wurin Allah, To ga addu'oi Masu tasirin gaske.A hada da salatin Annabi da Istigfari, wallahi...
27/12/2025

Ina Masu Neman biyan Bukata wurin Allah, To ga addu'oi Masu tasirin gaske.

A hada da salatin Annabi da Istigfari, wallahi sai Kun sha mamaki.

26/12/2025

ℹ YADDA TSORON ALLAH KE
CANZA RAYUWAR MUTUM.
👇

10/04/2025

With Nusaybah Aliyu Abdallah – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

10/12/2024
10/12/2024

Hello everyone

08/12/2024

Alhamduliillah alah kullu hal

19/11/2024

ALLURAR FENTA WATO (PENTAZOCINE)

Allurar Tana Cikin Rukunin Magungunar Da Ake Kira (Narcotic Analgesic ) Wanda Aka Kirkireta Domin Matsanancin Zafin Ciwo kamarsu:- Radadi,Zugi Adalilin,

1.Murdewar Hanji
2.Ciwon Baya
3.Karaya Dss

Akanyi Allurar A Sassan Jiki Kamar Su ,

1.Im, ---A Tsoka Ta karshe
2.Sub, ----A Tsoka Na 2
3.Iv,--A jijiya ,

Ya Dan Ganta Da Yanayin Ciwon Da Likita Yake Bukatar Yinta ,

Tanada Wasu Illar Da Ake Fuskanta Bayan Yinta wanda baya Cutarwa Ga Dan'adam Kamar:-

1.Amai
2.Ganin Jiri
3.Mutwar Jiki , Barci Dss.
Idan Akayiwa Mutum Allurar kwalba Daya Yana Iya kwashe Awa 6 yana Barci batare Da Yafarkaba ko kasa da hakan,

ILLOLINTA GA RAYUWAR DAN ADAM KAI TSAYE.

1.Wanda Yafara Yinta Yana Wuya Yadaina.

2. Tana Haifar Da Cancer A Cikin Jini, Duk Wanda yadade yana Yinta jininsa Zai Lalace Wanda ko wane lokaci yana iya rasa Rayuwarsa.

3.Tana Haifar Da Zautuwa,Dimuwa,Makuwa,Mantuwa Hauka Kaga Babu Maganar Ibada Kenan kwata-kwata.

4. Tana Lalata Sinadarin Haihuwa Anan kuma Anbar Sunnar Ma'aiki,

5.Tana Dauke Al'ada Ga Ya Mace,

6.Matsanancin Rashin Bahaya.

7. Lalacewar Hanji.

8.Tana Haifar Da Matsala A Kunhu Wanda ke Zarcewa Ga Sarkewar Numfashi ,

9. Bugawar Zuciya

10. Kara Radadin Ciwo Ga Wanda Yasaba Anfani Da ita etc...

Dukkan Wannan Illoli Suna faruwane Ga wanda Ya Dauketa Kamar Abinci. Zaka Samu Matashi Yana Iyayin kwalba 5,6,10 Arana Guda Da Sunan Yana Chaji , Inada Tabbacin Da Matashi yasan Wannan Illolin Da Ya kiyayeta Tunda Sauran Kuruciyarsa ,

Muna Kira Ga Masu Ta'amali Da Iren-Iren wannan Miyagun Kwayoyi Da Suyi Gaggawar Dainawa Ko Zasu Tsira Da Lfyarsu Da Mutuncinsu Acikin Al'unma,

Sannan Gobnati Yakamata Shiga Cikin Lamarin Musanman Mutanen Dake Saidata Ba Bisa Ka'idaba

Wanda Mukayi Wannan Kira Dominsu Allah Ya Basu Ikon Gyarawa.

24/05/2022

MAY Allah. Protect us

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share