Comd.Hamzamainasara

Comd.Hamzamainasara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comd.Hamzamainasara, Kano.

1.Former Sport Director—Faculty of Management Science, BUK
2.Former Senator (Entrepreneurship Department)—24th S.R.A, BUK
3.Former Deputy Clerk—24th S.R.A, BUK
4.Former Sales Director—SUG, BUK
5.Former Secretary General—NAKSSIECO/CTC, BUK Chapter

24/01/2026

A Gyara din dai☺️☺️

03/09/2025

Hello Wednesday

Gargadi Akan ColoradoAssalamu alaikum.Colorado ba wasa bace, ba kuma nishaɗi bace. Ita ce makami da ke lalata matasa cik...
02/09/2025

Gargadi Akan Colorado

Assalamu alaikum.

Colorado ba wasa bace, ba kuma nishaɗi bace. Ita ce makami da ke lalata matasa cikin sannu a hankali.
Mutum da ya shiga cikinta yana iya rasa hankalinsa, ya daina daraja ilimi, ya yi wa iyayensa illa, kuma ya karye gaba ɗaya.

Ya ku matasa, ku tuna rayuwar ku tana da daraja fiye da wannan ƙazantar. Ku kare makomar ku ta hanyar gujewa Colorado da duk wani aboki ko wuri da zai ja ku zuwa gare ta. Domin idan mutum yasha yakan kashe koma waye batare dayaji komi ba da karshe ma ta haukatar dashi.

Ku tsaya da gaskiya, ku rungumi ilimi da sana’a, domin su ne gadon arziki da mutunci.

Wassalamu alaikum.
✍️Comr.Hamza Mainasara .

TARON KADDAMAR DA TAKARAR COMRADE SADAUKI, ƊAN TAKARAR SHUGABAN MATASA NA JAM’IYYAR (APC)A yau, Lahadi 31 ga Agusta, 202...
01/09/2025

TARON KADDAMAR DA TAKARAR COMRADE SADAUKI, ƊAN TAKARAR SHUGABAN MATASA NA JAM’IYYAR (APC)

A yau, Lahadi 31 ga Agusta, 2025, Comrade Aliyu Abdullahi Mahmud Sadauki ya kaddamar da takararsa ta neman shugabancin matasan jam’iyyar (APC) na jihar Kano.

A yayin kaddamarwar, Comrade Sadauki ya bayyana dalilan da s**a sa yake neman shugabantar matasan jam’iyyar APC reshen jihar Kano, tare da jaddada bukatar haɗin kan matasa domin ci gaban jam’iyya. Haka kuma, ya yi kira ga matasan jihar Kano da su rungumi jam’iyyar APC, kasancewar ita ce jam’iyyar da ta fi baiwa matasa muhimmanci da damarmaki.

Taron ya samu halartar matasa ’yan gwagwarmaya daga kowane lungu da sako na ƙananan hukumomin jihar Kano, inda s**a nuna cikakken goyon bayansu dari bisa dari ga tafiyar Sadauki. Daga ƙarshe, aka yi addu’o’i tare da fatan nasara.

ALIYU DAN ZAKI ,
DG.SADAUKI MEDIA TEAM.

TARAGON SADAUKI, ƊAN TAKARAR SHUGABAN MATASA NA JAM’IYYAR (APC),YA ZIYARCI SHUGABAN DATTAWAN JAM’IYYAR (APC) NA KARAMAR ...
29/08/2025

TARAGON SADAUKI, ƊAN TAKARAR SHUGABAN MATASA NA JAM’IYYAR (APC),

YA ZIYARCI SHUGABAN DATTAWAN JAM’IYYAR (APC) NA KARAMAR HUKUMAR TARAUNI,
ALHAJI TALLE MUHAMMAD MAI’UNGUWA

A ranar Juma’a, 29 ga Agusta, 2025, Comrade Aliyu Abdullahi Mahmud Sadauki, wanda ya fito takarar shugabancin matasan jam’iyyar (APC) na jihar Kano, ya kai ziyarar ban girma ga jagoran dattawan jam’iyyar (APC) na ƙaramar hukumar Tarauni, Alhaji Talle Muhammad Mai’unguwa.

A yayin wannan ziyara, Comrade Sadauki ya gabatar da manufarsa da kuma aniyarsa ta tsayawa takara domin shugabantar matasan jam’iyyar (APC) na jihar Kano. Haka kuma ya nemi shawarwari da albarkar dattijo tare da roƙon haɗin kai domin cigaban jam’iyya da matasa baki ɗaya.

A nasa jawabin, Alhaji Talle Muhammad Mai’unguwa ya nuna matuƙar farin ciki da wannan ziyara. Ya yi fatan alheri, ya ba da shawarwari masu muhimmanci, ya kuma yi addu’ar Allah ya tabbatar da nasara. Bugu da ƙari, ya yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya, dari bisa dari, ga ɗan takarar.

✍️ Comr. Hamza Mainasara.
Sadauki Media Team 29/08/2025.

Masha’Allah! Alhamdulillah for this great milestone in my life. Today, I celebrate my graduation with a heart full of gr...
13/03/2025

Masha’Allah! Alhamdulillah for this great milestone in my life. Today, I celebrate my graduation with a heart full of gratitude to Allah (SWT), who made this possible. It’s not just the end of a chapter but the beginning of a new journey.

May Allah bless this achievement, guide me to use my knowledge for good, and open doors of halal opportunities. I pray for continuous success in both this life and the Hereafter🤲🏾. Ya Allah, increase me in wisdom, faith, and barakah. Ameen🤲🏾.
B.sc. Entrepreneurship Bagged Alhamdulillah.

13/03/2025
An entrepreneur’s journey is defined by the extent of their exposure—to ideas, challenges, and opportunities. The more y...
25/08/2024

An entrepreneur’s journey is defined by the extent of their exposure—to ideas, challenges, and opportunities. The more you expose yourself to different perspectives and experiences, the more you expand your ability to innovate and solve problems. It’s through stepping into the unknown that entrepreneurs discover their true potential and build resilience. Every new exposure is a chance to grow, adapt, and create something extraordinary.
HAMZA MAINASARA ✍️

Address

Kano

Telephone

+2348108783352

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comd.Hamzamainasara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Comd.Hamzamainasara:

Share