My oganisation al ihsan islamic oganisation

My oganisation al ihsan islamic oganisation I have organisation named al ihsan islamic organisation live at kano municipal l g at marmara quaters117

18/09/2022

مرحبا بقدوم شهر مولد النبي صلي الله عليه و سلم ستكون هذه الاحتفالات مباركة و خيرا لنا و لجميع المسلمين

18/09/2022

MAULUD NA ANNABI S A W YAGABATO DAN HAKA JAMA A AYIKOKARI A KYAU TATA NIYYA AYI AYYUKAN ALHERI ACIKI AKUMA SAUKAKA SAYARDA KAJI DAN KOWA YASAMU YASAYA A KYAU TA TA LAFUZA WAJAN KARATU ALLAH YASA MUDACE

Aslm kungiyar al ihsan islamic organisatoin tana rokon masu hali dasu yikokari su sayi rakuma da shanu dan su yanka suba...
23/06/2022

Aslm kungiyar al ihsan islamic organisatoin tana rokon masu hali dasu yikokari su sayi rakuma da shanu dan su yanka subawa jama a sadaka dan allah domin dayawa mutane bazasu iya yin layyaba kuma a kwai bukatar aci naman ataimaka قال تعالى ان تنصروا الله ينصركم و يثبت اقدامكم و النبي صلي الله عليه و سلم ارحموا من فى الارض يرحمكم من فى السماء

09/03/2022

Al ihsan islamic organisatoin in kano state we present our thank to the dur un qadir iyyafor organisatoin and present maulud al qadiriyyah in lagos state all the muslim in kano appre for that

20/02/2022

Wan nan kungiya tana kira ga yan uwa musulmi da su amsa gayyatar taron addu a da za ayiwa kasa da jahohinmu tare da maulud ds za ayi a lagoss 6 3 2022

Mungode allah
21/11/2021

Mungode allah

Address

Kano City
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when My oganisation al ihsan islamic oganisation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share