Sirikin-CM Stitches

Call Directions

Sirikin-CM Stitches Insha'Allah one day, you will too be happy, just have a little more patience with yourself and with Allah's beautiful plan for you! ♥️😇

Duk yanda aiki yakai da sauki ko rashin wahala idan dai baka sabayinsa ba ko Kuma ka dade bakayishi ba sai kaga yana cin...
30/08/2026

Duk yanda aiki yakai da sauki ko rashin wahala idan dai baka sabayinsa ba ko Kuma ka dade bakayishi ba sai kaga yana cinye maka lokaci

Sirikin-CM Stitches

Same fabric,Different color.Who can guess the original colour of the fabric?This is going to be hard,let’s try.Note:the ...
29/08/2026

Same fabric,Different color.
Who can guess the original colour of the fabric?
This is going to be hard,let’s try.

Note:the picture was converted into a black and white picture.

29/08/2026

Sannun Ku Teloli...🖐
Ina Kwanan Ku....👍👏😊
Sirikin-CM Stitches

Idan ka samu ingantaccen ɗinki duk lokacin da ka saka kayan zakaji har wani ɗan chanjin yanayi kake samu kaji kana walwa...
29/08/2026

Idan ka samu ingantaccen ɗinki duk lokacin da ka saka kayan zakaji har wani ɗan chanjin yanayi kake samu kaji kana walwala jikinka a sake malam 😊

Jama'a ALLAH yayi mana sutura ya ƙara mana 🤲🙂

15/07/2026

Dik wani Dalibi da aka kawo maka Shago KO MAKARANTA KO ma GIDA...k Sani
AMANA CE AKA DANQA MAKA...
Kulawa da Tarbiyyar sa, kulawa da ibadar SA, kulawa da dikkan Wani Abu da Yakamata ace Iyaye sunyi Ka Sani Yana Kanka NE a Dai Dai wannan Lokacin... Kuma sakaci da Wannan cin Amana NE....

ALLAH KA BAMU IKON SAUKE NAUYI🙏

15/07/2026
Wannan Ai Tatsuniya Ce 😂🤣Telole Dai🤓🤔🪡🧵
15/07/2026

Wannan Ai Tatsuniya Ce 😂🤣
Telole Dai🤓🤔🪡🧵

Address

Hausawa
Kano

Telephone

+2348103258274

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirikin-CM Stitches posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share