16/01/2025
Barka da safiya aboki dafatan kowa ya tashi lafiya. Yau Na tashi da wani labari marar dadi, dukkan rai dole zai mutu. Amma ni Adnan ina Raye ban mutu ba. Wasune sukayi hacking din account nawa mai suna Adnan Muhammad. Nagode. Dan Allah aboki kuyi share domin wasu sugani