Mansur abdullahi damargu

Mansur abdullahi damargu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mansur abdullahi damargu, Men's clothes shop, Kano.

Mai bai wa gwamnan shawara kan harkokin tsangayu, Gwani Musa Hamza Falaki ne ya miƙa cekin kuɗin ga gwarzuwa, Hafsat Muh...
20/12/2025

Mai bai wa gwamnan shawara kan harkokin tsangayu, Gwani Musa Hamza Falaki ne ya miƙa cekin kuɗin ga gwarzuwa, Hafsat Muhammad Sada, yayin rufe musabaƙar a Maiduguri.

Gwani musa ya taya gwamna Abba Kabir Yusuf da al’ummar Kano murna bisa samun nasara ta gwarzuwar shekarar ta musabakar Al-ƙur'ani ta ƙasa, wadda ƴar asalin jihar Kano ce.

Da kuma sauran ɗaliban Kano da s**a samu nasara a matakai daban-daban na musabaƙar.

Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar ita ce mafi tsari a Najeriya.Kwankwaso ya faɗi haka ne a ...
20/12/2025

Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar ita ce mafi tsari a Najeriya.

Kwankwaso ya faɗi haka ne a ranar Juma’a yayin taron kwamitin zartarwar jam’iyyar na ƙasa da aka gudanar a Abuja.

Ya yi kira ga mambobinsu da za su kaɗa ƙuri’a a babban taron jam’iyyar da za a gudanar yau Asabar a Abuja, da su nuna haɗin kai da ladabi, yana mai jaddada cewa zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin NNPP na da matuƙar muhimmanci gabanin zaɓen 2027.

Engineer Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Mataimakin Gwamnan jihar Kano Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, Kakakin Majalisar ...
19/12/2025

Engineer Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Mataimakin Gwamnan jihar Kano Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, Kakakin Majalisar Dokokin jihar Kano Jibril Isma'ila Falgore,Da Sauran Manyan Jagororin Yan jam'iyyar NNPP gabanin Shirya babban zaben Jam'iyyar A Abuja.

Mansur Damargu

04/03/2025
21/05/2022

Address

Kano
BICHI

Telephone

+2349023749116

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mansur abdullahi damargu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mansur abdullahi damargu:

Share