02/12/2023
Ban banci tsakanin tsohon labarina da sabon da aka fara shine: kamar wanda ya siyi tufa biyu ne sabuda kwadayi. Dadin da ya ji a farkon cin tufar bazai kai dadin da zai'ji a tufa ta biyu ba.
Amma fa dik sunan su tufa, Kuma dadi da xaqi daya suke da shi. Kawai, dadin da a ka ji a farko ne ya fi dadin da za'a ji a na biyu.